
Gina Sabuwar Dimukradiyya a Afrika Daga Hasashen Solon Saboda Yaduwar Arziki
Shafin wannan littafi 200 (dari biyu) ne, mawallafa ya yi magana akan matsalolin da yakin Afrika ke fuskanta. Abu mafi muhimmanci a ciki shi ne tambayar da ya yi na cewa: shin da gaske shugaban Turawa suna aiki domin yi wa tsarin Afrika hidima wajen gina dimokuradiyya a yakin Afrika..?

Malaman Zaure Da Gudummawarsu A Harshen Hausa
Takardar da a ka gabatar a taron kara wa juna sani na kasa da kasa a kan Nazarin Harshen Hausa Karo Na Farko A Karni Na 21 a Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya Na Jami’ar Bayero