Labaran Afrika

Ana Allah Wadai Da Kalaman Shugabannin APC, NNPP A Kano

Kungiyoyin rajin shugabanci na gari a jihar Kano sun yi Allah wadai da kalaman tunzura Jama’a na baya-bayan nan da suka fito daga bakunan shugabannin Jam’iyyun APC da NNPP na jihar ta Kano.

Kari

KAMARU: Zaftarewar Kasa Ta Kashe Akalla Mutane 14 Da Suka Halarci Wata Jana'iza A Yaounde

Wata zaftarewar kasa da ta auku a Yaounde babban birnin kasar Kamaru a ranar Lahadin da ta gabata, ta kashe akalla mutane 14 da ke halartar wata jana'iza, in ji gwamnan yankin.

Kari

2023: Zan Ware Dala Biliyan 10 Don Inganta Rayuwar Matasa —Atiku

Ɗan takarar shugaban ƙasa a PDP, Atiku Abubakar, ya yi alƙawarin cewa idan ya yi nasara a zaɓen 2023, gwamnatin sa za ta ware dala biliyan 10 don bunƙasa rayuwar mata, samar da ayyuka, ƙanana da,

Kari

Sabuwar Wahalar Man Fetur Ta Kunno Kai A Legas

Dogayen layukan ababen hawa a gidajen mai a jihar Legas sun dawo sakamakon karancin man a garin, a daidai lokacin da wasu ke zargin gidajen…

Kari

Gwamnati Ta Shawarci ’Yan Najeriya Masu Zuwa Amurka Da Ingila Su Yi Hankali Da Barayi

Gargadin na zuwa ne wata daya bayan su ma sun gargadi 'yan kasarsu a Abuja

Kari

Ghana: Ta samu lamunin Dala miliyan 2.6 daga Tarayyar Turai don tallafawa fannin noma

Kungiyar Tarayyar Turai ta bai wa Ghana bashin dala miliyan 2.6 don inganta fannin noma da kuma tallafa wa ƙananan manoma a ƙarƙashin wani shirin harkar noma na ƙungiyar Tarayyar Turai na (EU-GAP).

Kari

Masar da Cyprus suna tattaunawa kan ƙarfafa taimakekeniya a tsakaninsu

Janar Usama Askar, Shugaban rundunar soji ya gana da Janar Democritus Zervakis, Kwamandan Rundunar Tsaro ta Cyprus, da tawagarsa, wanda a halin yanzu ke ziyartar Masar a wata ziyarar aiki, inda ya,

Kari

An Gudanar Da Taron Shugannin Jam’iyyar PNDS Tarayya Na Wasu Kasashen Afurka A Yamai

Shugabanin jam’iyyar PNDS Tarayya na kasashen yankin Kudanci da na tsakiyar Afurka sun gudanar da taro a birnin Yamai a jiya Asabar, wato wata daya kenan kafin a gudanar da babban taron jam’iyyar na,

Kari

Sake Fasalin Naira: Sau Nawa Aka Taba Canza Kudi A Tarihin Najeriya?

Wannan ba shi ne karo na farko ba da ake sauya fasalin kudin Najeriya

Kari

Fasfo: Hukumar Shige Da Fice Za Ta Soma Aiki A Ranakun Asabar

Hukumar ta ce ta dauki matakin ne don rage yawan masu bukatar takardun

Kari

Shugabannin ƙasashen Muritaniya da Nijar da kuma Chadi na tattaunawa don bunƙasa taimakekeniya

Shugaban ƙasar Muritaniya Muhammad Wuld El Ghazuwani ya isa babban birnin Yamai na ƙasar Nijar domin halartar wani babban taro na musamman na ƙungiyar Tarayyar Afirka kan bunƙasa masana'antu da,

Kari

Afirka ta Kudu: An ƙara maki 75 na kuɗin ruwa don shawo kan hauhawar farashin kayayyaki

Babban bankin Afirka ta Kudu ya ƙara yawan kuɗin ruwa, yayin da ake ci gaba da ƙoƙarin shawo kan hauhawar farashin kayayyaki a ƙasar.

Kari