Shugaba " Abdul Fattah Sisi " ya Halarci bikin ranar Ilimi ta Misra
Litinin, Agusta 12, 2019
 Shugaba " Abdul Fattah Sisi " ya Halarci bikin ranar Ilimi ta Misra

A safiyar yau ne Shugaba " Abdul Fattah Sisi " ya Halarci bikin ranar Ilimi ta Misra, a lokacin bikin Shugaban ya karrama wasu Malamai wadanda suka taba samun Kyaututtuka daban daban na kasa da kasa, daga cikinsu a kwai malaman Jami'o'i da kuma cibiyoyin bincike.