Shugaban kasar Misra: Yau, na jin dadi na shiga cikin gangamin da ya hada matasan duniya daga kasashen mabambanta,
Talata, Disamba 17, 2019
Shugaban kasar Misra:  Yau, na jin dadi na shiga cikin gangamin da ya hada matasan duniya daga kasashen mabambanta,

Shugaban kasar Misra: Yau, na jin dadi na shiga cikin gangamin da ya hada matasan duniya daga kasashen mabambanta, kuma na jin fatan alhairi da na ga matasan masu hankali da masu himma wadanda suna da ruhin kuzari da soyayya da kaddamar da duniyar alhairi da zaman lafiya.