Makalu da Rahotann

"Madatsar ruwan Julius Nyerere".. Masar ce ke jagorantar ayyukan "ci gaba mai dorewa" a nahiyar Afirka

Fannin injiniya da gine-ginen ya nuna irin kwarewar da ƙasar Masar ke da ita, wadda ta yi amfani da wannan kwarewa ta tsawon lokaci a fannin injiniya da gine-gine wajen gina katafariyar madatsar,

Kari

Mai Fama Da Ciwon Kai Da Ya Rayu Da Harsashi A Kansa Shekara 20

Wani matashi dan kasar China da yake fama da matsanancin ciwon kai a bayabayan nan, ya kadu matuka da ya samu labarin cewa, ya shafe shekara 20 yana rayuwa da harsashi a gefen hagu na kokon kansa.

Kari

Hanyoyi 13 da za a kiyaye domin samun isashshen barci

Barci hanya ce da ke samar wa jiki da kwakwalwa hutu musamman idan an gaji.

Kari

Coronavirus a Najeriya: Abin da ya kamata ku sani kan sabbin matakan kullen korona na gwamnati

Ƙwararru a harkar lafiya a Najeriya sun yaba da wasu sabbin matakan da kwamitin shugaban ƙasa da ke yaƙi da annobar cutar korona ya sake ɗauka.

Kari

Muhimman tambayoyi 6 da amsoshinsu a kan rigakafin annobar korona

Muhimman tambayoyi 6 da amsoshinsu a kan rigakafin annobar korona

Kari

Hatsabibancin Cutar Bacci (Insomnia)

Masana kimiyya sun tafi a kan cewa cutar bacci wani zaunannen abu ne, wanda a kowacce shekara a kan samu kaso 30 zuwa 40% na mutane da ke fama da wannan cuta. Shi cutan bacci wata alama ce da a ka gan

Kari

Shugaban Hukumar NEMA Ya Nemi A Kara Daukar Matakan Kare Ambaliyar Ruwa A Nijeriya

A ranar laraba ne shugaban hukumar NEMA, ABM Muhammadu Mohammed, ya bukaci gwamnatocin jihohi 36 da yankin birnin tarayyar kasar nan Abuja su samar da shiri na musamman don tunkarar barnar da ambaliya

Kari

Buhari Ya Nada Shugabannin Hukumar Nakasassu

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Majalisar Gudanarwa tare da Babban Sakatare na sabuwar Hukumar Kula Da Nakasassu ta Kasa, wato National Commission for Persons with Disabilities

Kari

Barazanar karancin abinci saboda Coronavirus

A shakarun da suka gabata kasashe masu tasowa da kungiyoyin bayar da agajin jin kai sun samu nasararori a yaki da yunwa, tsakanin shekara ta 2000 zuwa 2019 an rage yunwa a duniya. Sai dai yanzu Corona

Kari

ZAZZABIN LASSA A NAJERIYA: Yadda yaduwar cutar ya zarce ta shekarun baya

Zazzabin Lassa cuta ce da ake kamuwa da ita a dalilin cudanyar bera da abincin da muke ci. Wannan cuta dai a sannu a hankali tana ta afkawa mutanen kasar nan.

Kari

Gamammiyar JNI, JIBWIS Da FIN Sun Yi Taron Mika Jagoranci Ga JIBWIS

A jiya Lahadi 23/2/2020 daidai da 28/6/1441H kungiyar hadaka ta ‘yan Agajin Jama’atu Nasrul Islam (JNI), da Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis-Sunnah (JIBWIS), da kuma Fityanul Islam Of Nigeria

Kari

Kamfanin NAHCO Zai Samar Da Tsarin Fitar Da Amfanin Gona kasar Waje

Kamfanin Nigeria Aviation Handling ya jadda da kudurin san a habaka fannin nomad a kuma fitar da amfanin zuwa kasar waje. Hakan ya biyo bayan kara fadada kayan aikinsa don cimma nsarar fitar da amfani

Kari