Misra da COMESA

Musayar hada-hadar kasuwanci tsakanin Misra da ƙasashen COMESA

Muhimman abubuwa da ƙasar Misra take fitarwa zuwa ƙasashen COMESA

Kari

Madbuly: Gidauniyar Misra ta inganta masana'antun yankin COMESA tana ƙarfafa ci gaban Afirka

Fira-ministan Misra Dakta Mustafa Madbuly ya tabbatar da cewa gidauniyar Misra ta inganta harkar masana'antun yankin COMESA za ta taimaka wajen inganta yankin da ma nahiyar Afirka baki ɗaya,

Kari

Jawabin Shugaba Abdul Fatah Al-sisi, Shugaban taron ƙolin Shugabannin ƙasashen COMESA wajen rufe taron

Jawabin Shugaba Abdul Fatah Al-sisi, Shugaban taron ƙolin Shugabannin ƙasashen COMESA wajen rufe taron

Kari

Shugaban ƙasa a lokacin buɗe taron ƙolin COMESA

Shugaban ƙasa a lokacin buɗe taron ƙolin COMESA: ya zama wajibi a gare mu mu ribaci wannan ƙungiya don buɗe ƙofofin ayyukan yi tare da inganta harkar zuba jari a wannan yanki

Kari

Matsakaitan matakai da tsare-tsaren da ƙasashen COMESA suka ɗauka

Shugaba Abdul Fatah Al-sisi ya sanar da gabatar da wasu matsakaitan matakai da tsare-tsare na 2021 – 2025 da ƙasashen gabashin Afirka da kuma Afirka ta Kudu wato COMESA suka ɗauka, haka kuma ya miƙa,

Kari

Misra da COMESA

Daga cikin muhimman abubuwa da ƙasar Misra ta sanya a gaba shi ne ƙarfafa musayar kasuwanci tsakanin ta ƙasashen Afirka, musamman yadda tsarin taimakekeniya tsakanin ƙungiyoyin kasuwanci na yankin,

Kari