Taron Matasa na Duniya 2022

Taron Matasa na Duniya 2022

Bayan ɗage taron matasa na Duniya a shekarar 2020 sakamakon yaɗuwar Annobar Korona a Duniya, hukumar da take gudanar da taron ta sanar da fara taron na matasan Duniya karo na huɗu daga 10 - 13 -1-2022

Kari