An haifi Ali Mustapha Musharafa a jahar Dumyaɗ, ranar 11 ga watan Yuli, 1898, ya haddace Alƙur’ani tun yana ƙarami, haka ma ya haddace ingataccun Hadisan Manzon Allah (S. A. W)
KariKwame Nkrumah shi ne shugaban kasar Ghana na farko, bayan jagorantar kasar wajen samun 'yancin kai. Ya samu gogewa a matsayin malamin makaranta a kasashen Amirka da Ingila.
KariAn haifi Cheikh Anta Diop a shekarar 1923 a kauyen Thieytou da ke da tazarar kilomita 100 gabas da birnin Dakar na kasar Senegal. Danginsa 'yan kabilar nan ce ta Wolof.
KariShugaba Anwar Sadat gwarzo a fagen yaki, kuma gwarzo a fagen zaman lafiya, tarihinsa cike yake da bajinta.
KariAn haifi Alhaji Shehu Shagari a kauyen Shagari a shekarar 1925, kuma shi ne da na shida ga mahaifinsa Aliyu, magajin kauyen Shagari, wanda manomi ne, dan kasuwa yana kuma kiwo.
KariSHUGABAN KASAR ALJERIYA HAWARI BU’MADYAN MUJAHIDIN BA’AZHARE, KUMA MAHADDACIN ALKUR’ANI
Kari