Faransa za ta taimaka wa Najeriya a fannin kimiya
Alhamis, Oktoba 01, 2020
Faransa za ta taimaka wa Najeriya a fannin kimiya

Ofishin Jakadancin Faransa a Najeriya ya kaddamar da wani sabon shiri na taimaka wa Najeriya a harkar kimiyya da kere-kere,inda zai samar da manyan dakunan bincike da nazari da kere-kere na zamani dangane da batutuwan da suka shafi sauyin yanayi. 

rfi