Labaran 01- 04- 2021
Alhamis, 1 Afirilu, 2021
Labaran 01- 04- 2021

 

 • Ministan ruwa da noman rani: Misra ba za ta taɓa lamuntar matsalolin da naciyar Ethiopia wajen yin gaban kanta za ta haifar ba.
 • Misra ta miƙa gaisuwar ta’aziyyarta ga ƙasa Nijar sakamakon waɗanda harin ta’addanci ya ritsa da su
 • Al- sisi ya tabbatar da fatan da Misra take da ita na haɓaka dangantaka da taimakekeniya masu tarihi da ƙasar Burindi
 • Shugaba Al- sisi ya yi ta’aliƙi game da kawo ƙarshen matsalar katafaren jirgin ruwan nan da ya maƙale a tashar ruwan Suwez cewa: Misrawa sun tabbatar da cewa a shirye suke wajen ɗaukan alhakin da yake kansu.

 

Leadership A Yau

 • INEC Za Ta Fara Yin Sabon Rajistar Katin Zabe A 28 Ga Yuni..
 • Da Dimi-diminsa: Mahara Sun Kai Farmaki Yankunan Shiroro Na Jihar Neja.
 • Cin Zarafin Maigadi: Manyan Lauyoyin Ƙasa Na Neman A Dakatar Da Alƙali Danladi Umar.
 • Da ɗimi-ɗiminsa: Jirgin Yakin Sojin Saman Nijeriya Ya Yi Makuwa A Jihar Borno.
 • Sinadarin dan-tsami Ne Sanadiyyar Mutuwa Da Jikkata Jama’a A Kano – NAFDAC.
 • NAF Ta Fara Jigilar Kayan Tallafin Korona Zuwa Kasashen Afirka Ta Yamma.
 • Ganduje Ya Gode Wa Kansila Mai Mataimaka 18 A Kano.

 

Premium Times Hausa

 • BAYA TA HAIHU: Likotocin Najeriya sun shiga yajin aiki bayan Buhari ya tafi neman ta sa lafiyar a Landan.
 • Jirgin yakin Najeriya ya bace wajen kai wa Boko Haram farmaki.
 • Yadda dakaru suka dakile yunkurin juyin mulki a Jamhuriyar Nijar.
 • Tulin bashin da kasashen Afrika ke ciwowa ya kamo hanyar jefa nahiyar cikin mummunan yanayi –Gargadin UN.

 

Aminiya

 • An Cafke Masu Garkuwa Da ’Yan Fashi 23 A Filato.
 • Jam’iyyar APC Ta Kara Wa’adin Rajistar Mambobinta.
 • ’Yan Bindiga Sun Sake Sace Mutum 3 A Neja.
 • An Kama Matashi Mai Kai Wa Boko Haram Kwayoyi.
 • Mahara Sun Kashe Sojoji Sun Kona Sansaninsu A Neja.
 • ‘’Yan Canji Da Manyan Mutane Ke Daukar Nauyin Ta’addanci’.
 • Jirgin Yaki Da Boko Haram Ya Bace A Borno.
 • Faransa Ta Haramta Shan Giya A Bainar Jama’a.
 • An Bude Cibiyar Bayar Da Fasfo Cikin Gaggawa A Abuja.
 • ’Yan Bindiga Sun Kai Wa Tsohon Gwamnan CBN, Soludo Hari./
 • Yajin Aiki: Likitoci Sun Cimma Yarjejeniya Da Gwamnati.