Labaran 01- 07 - 2021
Alhamis, 1 Yuli, 2021
Labaran 01- 07 - 2021

 • Misra ta dawo da kayan tarihi guda 114 waɗanda aka yi fasa ƙwaurinsu zuwa Faransa.
 • Shukry: ba za mu yi ƙasa a gwiwa ba wajen kare masalahohin mu yayin da muka ga za mu cutu game da cike madatsar ruwa ta Nahada.
 • Shugaba Abdul Fatah Al-sisi ya bayar da umurnin a ci gaba da bai wa tattalin arzikin ƙasar kariya.
 • Madbuly: Zanga-zangar 30 ga watan Yuni za ta ci gaba da kasancewa wata muhimmiyar alama a tarihin ƙasa.
 • Al-sisi: Misra tana goyon bayan ƙoƙarin samun daidaito tsakanin Falasɗinu da Isra'ila.

 

Leadership A Yau

 • ‘Yan Nijeriya Ne Matsalar Nijeriya Ba Addini Ko Kabila Ba – Buhari.
 • Yadda Dan Majalisar Zamfara Ya Gamu Da Ajalinsa Sa’o’i Bayan Sauya Sheka.
 • Jihar Gombe Ta Samu Lambar Yabo Ta Zinare Kan Saukaka Harkokin Kasuwanci.
 • Zaben Gwamnan Anambra: APC Ta Nada Gwamnan Gombe Shugaban Kwamitin Sauraron Korafi.
 • Da Ribar Katin Waya Da ‘Pure Water’ Nake Taimakon Gidauniyata – Matar Gwamnan Bauchi.
 • Ganduje Ba Ya Cikin Tawagarsa Da Aka Farmaka – Gwamnatin Kano.
 • Safarar Makamai: An Kara Yawan Tara Daga Naira Dubu Zuwa Miliyan Daya.
 • Ya Dace Gwamnatin Tarayya Ta Sake Nazari Kan Farashin Kayayyaki – Alhaji Usman.
 • Rashin Tsaro Na Iya Kawo Cikas Ga Aikin Rajista Idan Ba A Dau Mataki Ba – INEC.
 • Kwamoti Ya Kaddamar Da Cibiyar Sadarwar Zamani A Mazabarsa Da Ke Adamawa.
 • Jami’an Tsaron JTF Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane Da Kama Biyu A Kogi.

 

Premium Times Hausa

 • Ba wanda ya isa ya sa mu soke ko mu sassauta dokar hana gararambar kiwon shanu – Gwamna Ortom.

 

Aminiya

 • An Kai Hari Gidan Sunday Igboho.
 • Birtaniya Na Neman Bahasin Yadda Najeriya Ta Cafke Nnamdi Kanu.
 • Tuwo Ya Yi Ajalin Mutum 9 ’Yan Gida Daya A Zamfara.
 • Mutum 55 Sun Tsere Daga Hannun Boko Haram.
 • Dangartaka Ta Yi Tsami Tsakanin Ganduje Da Hukumar Yaki Da Rashawa Ta Kano.
 • Osinbajo Zai Halarci Bikin Mika Sanda Ga Sarkin Kano.
 • An Yi Garkuwa Da Ma’aikata 8 A Kogi.