Laraba, 3 Maris, 2021

- Taron Aswan 2 ta hanyar bidiyo kumfures, Japan da Sweden da hukumar lafiya ta duniya suna cikin fitattun mahalarta taron.
- Shugaba Abdul Fatah Al-sisi ya bayyana matsayar Misra game da haɗin kan Larabawa.
Leadership A Yau
- An Yi Garkuwa Da Mutum 50 A Neja.
- INEC Ta Shirya Wa Ma’aikatanta Bita Kan Aikin Faɗakarwa.
- An Tsunduma Alhinin Rasuwar Sarkin Kagara, Salihu Tanko, A Neja.
- Buhari Ya Haramta Wa Jiragen Sama Shawagi A Samaniyar Zamfara.
- ’Yan Fansho Za Su Shiga Shirin Inshorar Lafiya A Kaduna – Borokan Zazzau.
- Rayuwar Al’ummar Gujba Bayan Mummunan Harin Boko Haram Na Tarihi.
- Ibrahim Musa Dankwairo: Sarakuna Sun Kyale Makadan Fada A Lalace.
Aminiya
- Jiragen Sama Ke Kai Wa ’Yan Bindiga Makamai —Fadar Shugaban Kasa.
- Jiragen Yaki Sun Ragargaji ’Yan Bindiga A Kaduna.
- Ka’idojin Hadewa Da Kuma Rabe Kalmomi Yayin Rubutu.
- Dan Uwan Gwamnan Kebbi Ya Rasu.
Manhaja
- Buhari ya hana jiragen sama shawagi a Zamfara.
- INEC ta buƙaci Majalisar Tarayya ta maida guraben zaɓe zuwa rumfunan zaɓe.
Premium Times Hausa
- APC ta kafa kwamitin da zai sake nazarin kundin dokokin jam’iyyar kafin zaben 2023.
- HANA SHAWAGIN JIRAGE A SAMANIYAR ZAMFARA: Mu zuba mu gani ko hakan zai kawo karshen ‘yan bindiga a jihar – Matawalle ya ja daga da Buhari
- ‘Yan bindiga sun kashe mutum 6 a kananan hukumomi 2 a jihar Kaduna.
- Tubabbun ‘yan bindiga 30 su ka karbo mana daliban Jangebe, ba tare da biyan ko kwandala ba – Gwamnan Zamfara.
- GOBARAR TITI: Yadda MTN ya yi cinikin naira tiriliyan 1.346 a lokacin ‘kullen’ Korona.
- Dangote ya yi cinikin sukari na naira bilyan 214.3 cikin 2020, rabin cinikin duk a Legas kadai.
Voa Hausa
- Sarkin Kagara Alhaji Salihu Tanko Ya Rasu.
- Gwamnatin Jihar Kano Ta Ce Tsarin Karatun Tsangaya Na Samun Nasara.
- Kungiyar Matan Najeriya Ta Kalubalanci Gwamnati Kan Satar Dalibai a Makarantu.
- Za a Rufe Wuraren Hakar Ma’adinai A Najeriya Don Yakar Ta'addanci.
Legit.ng
- Ba a biya kudin fansa wajen fito da ‘Yan makarantar Jangebe ba inji Gwamnan Zamfara.
- EFCC ga 'yan Najeriya: Kada ku sake taya Bawa murnar zama shugaban EFCC.
- 2023: Kwankwaso ya jinjinawa Wike, ya ce ya shirya zama 'shugaban ƙasa'.
- Abinda yasa muke kai yara karatu kasashen ketare, Kwankwasiyya.