Labaran 03 – 05 – 2022
Talata, 3 Mayu, 2022
Labaran 03 – 05 – 2022
Labaran 03 – 05 – 2022

Aminiya
-2023: Ahmed Lawan zai bi sahun masu zawarcin kujerar Shugaban Kasa a APC
-Abin da ya sa har yanzu ba mu kubutar da fasinjojin jirgin kasa ba – Buhari
Leadership Hausa
-Sin Na Da Ikon Samar Da Isasshen Makamashi Da Take Bukata
-Masanin Bankin Switzerland: Karfin Tattalin Arzikin Sin Ya Janyo Hankalin Masu Zuba Jari
-Sin Ta Fara Gwajin Rigakafi Nau’in Omicron Ga Jikin Dan Adam
-Me Yasa Ake Rububin Zuba Jari A Kasuwannin Sin Duk Da Fama Da Annoba?
-2023: ” ‘Yan Nijeriya Ne Kadai Ke Da Alhakin Zabo Magajin Kujera Ta Ba Ni Ba” —Buhari.

VOA Hausa
- Ba gaskiya A Rahotannin Dake Cewa An Sako Sadiq Ango Abdullahi
-Shugabanni A Jihar Neja Sunyi Amfani Da Bukin Karamar Sallah Wajen Neman Zaman Lafiya
-Gwamnan Plato Ya Umurci A Kamo Wadanda Suka Kai Hari Kan Sanata Nora Dadu’ut
-Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ya Fara Rangadi A Nijer

DW Hausa
- Najeriya: Bikin Sallah cikin halin kunci
-Mali ta tabbatar da raba gari da Faransa
-Al-Shabab ta kai hari kan sansanin soja

Rfi Hausa
- Guterres ya yi kira a taimaka wa Nijar wajen yakar ta'addanci
-Malaman jami'o'in Najeriya sun shafe watanni 4 suna yajin aiki
Legit:
-Zaben 2023: Jerin ministocin Buhari da suka ki ajiye aiki bayan ayyana tsayawa takara
-Bayan wata 11, Buhari ya dawo Twitter, 'yan Najeriya sun yi masa martini