Labaran 03- 06- 2021
Alhamis, 3 Yuni, 2021
Labaran 03- 06- 2021

 • Misra ta miƙa saƙon ta,aziyya ga Najeriya game da waɗanda suka rasa rayukansu a hatsarin jirgin ruwa, a jahar Naija.
 • A yau Shukry ya yi wata tattaunawa tare da takwaransa na Isra'ila a Birnin Alƙahira.
 • Ma’aikatar Hijira ta bayyana wani shiri mai taken: “Muryar Misra a Afrika”.
 • Misra ta bayyana rashin amincewarta da jawabin da Fira- ministan Ethiopia ya yi game da gina sababbin madatsu.

 

Leadership A Yau

 • Gwamnati Ta Waiwayi Malaman Makaranta Da Likitoci Yayin Da…
 • Gwamnati Ta Yi Wa Likitoci Tayin Karin Alawus Ninkin-ba-ninki.
 • Jami’ai Sun Kwace Kayan Naira Miliyan 28.2 A Sintirin Hadin Gwiwa.
 • Gwamnatin Tarayya Ta Ba Da Kyaututtuka Ga Hazikan Gidajen Mai.
 • Kamfanonin Waje Na Neman Kulla Kasuwancin Mai Da Matatar Dangote.,

 

Voa Hausa

 • Yadda Sojojin Najeriya Suka Kashe Mayakan ISWAP 50.
 • Shirin Dakatar Da Kai Albasa A Kudu Maso Gabashin Najeriya Saboda Matsalar Tsaro.
 • Wata Sabuwa; El-Rufai Na Barazanar Korar Ma’aikatan Lafiya 600.
 • Ci gaba Da Yajin Aikin Alkalai Na Kawo Cikas Ga Wadanda Ke Tsare A Gidan Yari - Masu Sharhi.

 

Aminiya

 • ‘Ana Kokarin Korar Ma’aikatan Lafiya 600 A Kaduna Saboda Shiga Yajin Aiki’.
 • Rikicin IPOB: Dillalai Sun Dakatar Da Kai Albasa Jihohin Kudu Maso Gabas.
 • Kamfanin Jaridun Media Trust Ya Karrama Ma’aikatansa 41.
 • Majalisa Ta Soke Bambanci Tsakanin Masu Digiri Da Masu HND.
 • An Kashe Makiyayi A Harin Daukar Fansa A Kaduna.
 • ‘Na Kera Bindigogin AK-47 Guda180 A Shekara Uku’.

 

Premium Times Hausa

 • GADANGARƘAMA: Ban aika wa Buhari gurguwar shawarar jingine Kundin Tsarin Mulki ya kafa Dokar-ta-baci ba – Malamiز
 • An yi kira da a fara yin gwajin cutar daji a cibiyoyin kiwon lafiya dake kusa da mutane.

 

Cri Hausa

 • Gwamnatin Najeriya ta zargi Tiwita da fuska biyu.
 • ICC ta bukaci Sudan ta mika mutanen da ake zargi da laifukan yaki a Darfur.
 • Kenya na shirin fadada sashen ba da hidima na ketare.