Litinin, 4 Afirilu, 2022

Labaran 04 - 04 - 2022
- Ƙasar Misra ta zama hedikwatar ƙungiyar manoma ta Afirka.
- Misra: Haɗin gwiwa tare da Asusun ƙasashen Larabawa mai tallafa wa ƙasashen Afirka.
- Shugaban ƙasa ya tabbatar da buƙatar ƙasar Misra ta cin moriyar albarkatun makamashi kamar yadda ya kamata.
Leadership Hausa
- Gwamnati Ta Bayar Da Umarnin Tushe Layukan Da Basu Da Lambar NIN.
- ‘Yan Bindiga Sun Banka Wa Shalkwatar Karamar Hukuma Wuta A Imo.
- Gwamnatin Kano Zata Raba Abincin Buda-baki Da Azumi Na Miliyan 550.
- ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 10 A Kauyen Filato.
- An Cafke ‘Yan IPOB 4 Kan Kai Hari Caji Ofis Din ‘Yan Sanda A Imo.
Aminiya
- Gwamnati Ta Ba Da Umarnin Toshe Duk Layukan Wayar Da Ba A Hada Da NIN Ba.
- ’Yan Bindiga Sun Kashe Dan Kwamishinan Tsaron Zamfara.
- Mutum Bakwai Sun Kone Kurmus A Hatsarin Mota A Yobe.
- Ramadan: Gwamnatin Kano Za Ta Kashe N550m Wajen Ciyarwar Azumi.
- Gombe United Ta Lallasa Kano Pillars A Firimiyar Najeriya.
Voa Hausa
- Ghana-Sojoji Da Farar Hula Na Rikici A Kan Kona Na'urar Hakar Zinari.
RFI Hausa
- Imam Muhammad Gana a kan azumin wannan shekarar.
- Cewa na yi a kare lafiyarmu ko mu ki fita zabe - Imam Khalid.
- Masu adawa da juna a Sudan ta Kudu sun amince da kafa sojin hadaka.
Legit.ng Hausa
- Yan Najeriya miliyan biyu zasu fara karɓan Biliyan N20bn wata-wata daga Yuni, FG.
- Harin Abuja-Kaduna: Har yanzu ba a ji duriyar fasinjojin jirgin kasa 146 ba, NRC.
- Babban jigon jam'iyyar PDP a jihar Gombe ya sauya sheka zuwa APC mai mulki.
- Innalillahi: 'Yan bindiga sun bindige dan kwamishinan tsaron Zamfara lokacin buda baki.
- Allah ya tsarkake mani zuciyata, zan iya mutuwa a gobe, matar tsohon shugaban kasa.
- 'Yan siyasan PDP ne suka sankame albashin sojoji a aljifansu, inji gwamnatin Buhari.
- Yanzu Yanzu: Yan bindiga sun bindige jami’an FRSC 3 a yayin da suke bakin aiki.
- Da dumi-dumi: Ku hana kira fita daga dukka layukan da babu rijista - Buhari ga kamfanonin sadarwa.
- Da Dumi-Dumi: Yan bindiga sun kai hari Zamfara, sun kashe mutane har da ɗan Kwamishinan jiha.
- Yadda NRC ta yi watsi da gargadin da aka yi mata kan shirin kai harin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna.
- Cikakkiyar hudubar Juma’ar da ta jawo aka dakatar da Sheikh Nuru Khalid daga limanci a Apo.