Labaran 04 – 05 – 2022
Laraba, 4 Mayu, 2022
Labaran 04 – 05 – 2022
Labaran 04 – 05 – 2022

Aminiya
- Ganduje ya yi wa fursunoni 90 afuwa
-Al-Shabaab ta kashe sojoji 30 a sansanin AU a Somaliya
-MDD ta yi alkawarin taimaka wa Borno kawo karshen Boko Haram
-Ba za mu taba bari ’yan bindiga su samu sukuni ba—Sarkin Musulmi
-Yadda Osinbajo da Babbar Jakadar Birtaniya a Najeriya Catriona Laing suka halarci Hawan Daushe
-Bikin Sallah: ‘Yan sanda sun gano maboyar bata-gari a Gombe
-NDLEA ta kama Tramadol ta N22bn a hannun ‘abokin harkallar’ Abba Kyari
-‘Isra’ila na tsare da Falasdinawa kusan 600’

VOA Hausa
-Babban Magatakardan MDD Antonio Guterres Ya Goyi Bayan Maida Tubabbun 'Yan Boko Haram Cikin Al'umma
-Ranar 'Yancin Aikin Jarida: An Yi Bitar Makomar Jaridanci A Nijar
-MATSALAR TSARO: An Kafa Tubalin Ginin Sabon Sansanin Soji A Gabashin Sakkwato


DW Hausa
- Rasha ta zafafa farmaki gabashin Ukraine
-Ziyarar Guterres a jihar Bornon Najeriya

Leadership Hausa
-NIS Reshen Bayelsa Ta Yi Bikin Ranar ‘Yancin ‘Yan Jarida Da Kaddamar Da Mujalla
-An Ba Da Rahoton Mutane 274 Da Aka Tabbatar Sun Kamu Da COVID-19 A Shanghai
-Shugaban Burundi Ya Ba Da Lambar Yabo Ga Masanin Sin A Bikin Ranar Ma’aikata Ta Duniya
-Tawagar Bincike Ta Kasar Sin Za Ta Yi Kokarin Kaiwa Kololuwar Tsaunin Qomolangma
-2023: Buhari Ya Yi Wata Ganawar Sirri Da Tinubu A Fadarsa Da Ke Abuja
-Harin Jirgin Kasa: An Sako Dan Farfesa Ango


Rfi Hausa
- Liverpool ta kama hanyar lashe kofin zakarun Turai
-Yaduwar labaran karya ke rura wutar tashin hankali a duniya - RSF
-Zan iya cigaba da zama kocin Madrid tsawon shekaru 10 na gaba - Ancelotti


Legit.ng Hausa
-Jami'an JTF sun kashe ‘yan bindiga 10, sun ceto mutane 14 da aka sace a Neja
-El-Rufai: Cigaba da ruwan bama-bamai a dajika zai magance ta'addanci
-Shugaban kasa a 2023: Jerin sunayen waɗan da suka sayi Fom da masu shirin saye kan Miliyan N100m a APC