Labaran 04 - 11 - 2021
Alhamis, 4 Nuwamba, 2021
Labaran 04 - 11 - 2021

 • Ƙasar Misra ta zama wuri mafi jan hankalin masu zuba jari a Afirka shekara ta huɗu a jere.
 • CNN: ƙasar Misra za ta kasance daga cikin wurare 10 da za a fi zuwa yawon buɗe ido a shekarar 2022.
 • Hukumar kula da kare haƙƙin Bil'adama ta Afirka ta gode wa Shugaba Al-sisi akan irin goyon bayan da yake ba ta.
 • Ƙungiyar tarayyar Afirka tana tattauna samar da shirin wakilci don warware rikice-rikicen da nahiyar take fama da shi.
 • Shugaba Al-sisi ya tabbatar da mayar da hankalin gwamnatin Misra ga fannin bunƙasa harkar ilimi a dukkanin matakan sa.

 

AMINIYA

 • An Sace Tsohon Babban Manajan NPA A Kano.
 • Adadin Mutanen Da Suka Mutu A Rugujewar Benen Legas Ya Kai 36.
 • Tallafin Man Fetur Ya Lakume Naira Biliyan 864 A Wata 8.

 

Leadership Hausa

 • INEC Ta Shirya Wa Zaɓen Gwamnan Anambra Na Ranar Asabar –Farfesa Yakubu.

 

PREMIUM TIMES HAUSA

 • Ganduje zai raba wa talakawan Kano akwatinan talabijin 100,000 kyauta.
 • Majalisar Tarayya ta yi fatali da kudirin neman halasta noma da tu’ammali da wiwi.
 • Shekara shida bayan kafa asusun BHCPF ‘yan Najeriya ba su fara cin moriyar kudaden ba – Inji Boss Mustapha.

 

Voa Hausa

 • Wata Kungiyar Da'awar Kishin Kasa Ta Yi Taron Bunkasa Dabi'ar Kishin Kasa A Tsakanin 'Yan Najeriya.
 • Gomman 'Yan Sa Kai Sun Bace Bayan Da 'Yan Bindiga Suka Yi Musu Kwanton Bauna a Nijar.