Labaran 05 – 05 – 2022
Alhamis, 5 Mayu, 2022
Labaran 05 – 05 – 2022
Labaran 05 – 05 – 2022

Aminiya
-Shekara 12 da rasuwar Umaru Musa Yar’Adua
-Mutum miliyan 1 sun mutu sakamakon COVID-19 a Amurka
-2023: APC ta tsawaita lokacin sayar da fom din takara
-Buhari ya gana da Antonio Guterres a Aso Rock
-Sojoji sun yi raga-raga da sansanonin Boko Haram 24 a Borno

VOA Hausa
-Kamfanonin Sadarwa A Najeriya Suna Neman A Kara Kudin Yin Waya
-ZABEN 2023: Hukumomin Saudiya Sun Kama A Kalla Mutane 30 Da Laifin Daga Hoton 'Yan Siyasa A Ka'aba
-Yadda Aka Tuna Da Ma’ikatan MDD Da Suka Mutu A Harin Ta’addancin 2011 A Najeriya
-Mutane Biyu Sun Mutu Sanadiyar Fashewar Bom A Kamfanin Mai Da Ke Jihar Imo
-Kungiyoyin Mata Sun Bukaci MDD Ta Tallafa Wajen Ganin An Tallafawa Mata A Najeriya
-MDD Ta Nada Issouhou A Matsayin Jagoran Lalubo Hanyoyin Magance Matsalar Tsaro A Yankin Sahel
-Nijar: Hukumomin Diffa Sun Cafke Matasa 46 Da Ake Zargi Da Ayyukan Daba.

DW Hausa
- Ranar Ungozoma: Kalubale ga ayyukansu
-Rasha za ta tsagaita wuta a Mariupol
-An yi gwanjon rigar Diego Maradona
-Ko ECOWAS za ta iya magance juyin mulki?

Leadership Hausa
-2023: Wata Kungiya Ta Bai Wa Osinbajo Kyautar Miliyan 15 Don Sayen Fom Din Takara
-Rahoto: Sinawa Masu Amfani Da Kayayyaki Suna Da Kyakkyawan Fata Game Da Nan Gaba
-2023: APC Ta Gwangwaje Shugabannin Mazabu 225 Da Rabon Mashina 300 A Jihar Kebbi
-2023: Alamu Na Kara Nuna Magajin Kujerar Gwamna Ganduje A Jihar Kano.


Legit.ng Hausa
-Sarkin Kano: Kowa ya tanadi katin zabensa na dindindin kafin zaben 2023
-Sarkin Kano: Kowa ya tanadi katin zabensa na dindindin kafin zaben 2023
-Yadda Jonathan ya tuna da Marigayi Yar’adua, shekaru 12 da rasuwarsa a gadon mulki
-JTF sun halaka 'yan bindiga 10 a Niger bayan sun yi yunkurin hargitsa shagalin sallah
-Kungiyoyi 179 sun ba Zulum kyautar Naira miliyan 50 domin ya saye fam saboda ya zarce

 

Rfi Hausa
-'Yan gudun hijira fiye da dubu 36 sun shiga Nijar a bana - MDD
-Real Madrid ta kai wasan karshe na gasar Zakarun Turai
-Bournemouth ta koma gasar Firimiyar Ingila