Labaran 05 - 08 - 2021
Alhamis, 5 Agusta, 2021
Labaran 05 - 08 - 2021

 • Ƙasar Misra ta miƙa saƙon ta'aziyya game da asarar rayuka da gobarar daji ta janyo a Turkiyya da kuma harin ta'addanci a Iraƙi.
 • Shukry ya tabbatar wa takwaransa na Faransa: buƙatar samar da mafita mai adalci game da batun madatsar ruwan Nahada wadda zata kare haƙƙin ruwa ga ƙasar Misra.
 • Shugaba Al-sisi ya bayyana muhimmancin hukumomin bada fatawa wajen yaɗa kyakkyawar fahimtar Addini.
 • Shukry ya tabbatar da matsayin ƙasar Misra na marawa batun Falasɗinu baya a koda yaushe.
 • Ƙasar Misra ta bayyana cewa zata goyi bayan ƙoƙarin Shugaban Tunusiya da duk wasu matakai da aka sanar.

 

Voa Hausa

 • Najeriya Ta Kuduri Aniyar Kammala Aikin Shata Iyaka Da Kamaru.
 • An Kaddamar Da Kungiyar Jama'ar Tsakiyar Arewacin Najeriya.
 • Ba Mu Muka Ziyarci Abba Kyari Ba – Zulum, Shettima.
 • An Fara Aiwatar Da Sabuwar Dokar Rage Cunkoso A Gidajen Yarin Najeriya.

 

Aminiya

 • Yadda Jam’iyyar PDP Ta Fada Tsaka Mai Wuya.
 • Coronavirus Ta Harbi Karin Mutum 747 A Najeriya.
 • Hukumar Kwastam Ta Kama Hauren Dala Miliyan 54 A Legas.
 • Kwalara Ta Kashe Mutum 23 A Sakkwato.

 

Premium Times Hausa

 • Rashin So tsakanin wasu ma’aurata a Kaduna ya sa sun garzaya kotu ta raba su.
 • YAJIN AIKIN LIKITOCI: Gwamnantin Tarayya ta roƙi a zauna a tattauna, kuma su haƙura su koma su ci gaba da duba marasa lafiya.

 

Legit.ng

 • Abinda Muka Tattauna da Jagoran APC Bola Tinubu a Birnin Landan, Gwamna.