Labaran 06 - 03 - 2022
Lahadi, 6 Maris, 2022
Labaran 06 - 03 - 2022
Labaran 06 - 03 - 2022

 • Madbuly: muna da mafita wajen samar da Alkama a lokacin da rikici ke ci gaba da ruruwa tsakanin Rasha da Ukraniya.
 • Wakilin Misra a ƙungiyar tarayyar Afirka ya bayyana matsayin ƙasar game da batun Somalia.
 • An karrama taurarin finafinai na Misra da Afirka a bikin baje-kolin fannin sinima na Afirka da aka gudanar a garin Loksor.
 • Jaridar DW ta Jamus: wurare 10 na ƙasar Misra da ya kamata a ziyarar ta.

 

Leadership Hausa

 • Zaben 2023: Kamata Ya Yi Tuntuni A Ce Suna Kurkuku A Garkame —Obasanjo.
 • Rashin Wuta Da Wuyar Samun Fetur Ne Musabbabin Tsadar Ruwan Leda.
 • Al’ajabi: Yadda Wasu Macizai Ke Ziyartar Mutane A Yobe.

 

Aminiya

 • Romania Za Ta Karbi Daliban Najeriya Daga Ukraine Su Karasa Karatunsu.
 • Buhari Ya Tafi Landan Ganin Likita.
 • Haba Kungiyar ASUU, A Rika Sara Ana Duban Bakin Gatari.
 • Sojojin Isra’ila Sun Kashe Bafalasdine Bayan Sun Zarge Shi Da Caka Musu Wuka.
 • Saudiyya Ta Dage Haramcin Da Ta Sa Wa Jirage Daga Najeriya.
 • Illolin Makaman Nukiliya.

 

Voa Hausa

 • FILATO: Jam'iyyu Na Shirin Daura Damara Gabanin Zabe.
 • 'Yan Majalisar Dokoki Ba Su Yi Amfani Da Dattako Wajen Fuskantar Koke Koken Mata Ba – Aisha Buhari.
 • Burkina Faso Ta Nada Gwamnatin Wucin Gadi Bayan Juyin Mulki.

 

Premium Times Hausa

 • YAƘIN RASHA DA UKRAINE: NATO da Amurka sun ce ba za su tafi Rasha da yaƙi ba, Ukraine ta kare kan ta kawai.

 

Legit.ng Hausa

 • Shehu Sani ya bayyana abun da Obasanjo ya fada masa lokacin da aka yanke masu hukuncin daurin rai da rai.
 • Wata mata a Nasarawa: Dalilin da yasa na amince da na ya dirka min ciki.
 • Bikin sauya sheka: Dan majalisar jiha mai ci ga bar PDP, ya koma APC a Gombe.
 • Shugaban kasa a 2023: Matasan APC a arewa za su siyawa Umahi fam din takara.
 • Da duminsa: Daga karshe, Buhari ya shilla Landan ganin Likita.
 • Labarai Kai tsaye kan yakin Rasha-Ukraine: Ba zamu daina ragargazan Ukraine ba sai.. Putin.
 • Da ace EFCC na aikinta yadda ya kamata, da wasu masu neman kujerar Buhari suna kurkuku – Obasanjo.
 • Shugaban APC na kasa: Magoya baya sun hada N10m don siyawa zabin Buhari fam.
 • Gwamna a Arewa Ya Ce an Gano Ɗanyen Man Fetur Fiye Da Ganga Biliyan 6 Jiharsa.