Labaran 06 – 05 – 2022
Jummaʼa, 6 Mayu, 2022
Labaran 06 – 05 – 2022
Labaran 06 – 05 – 2022

Aminiya

 • Kotun Koli Ta Tabbatar Wa Tsagin Ganduje Shugabancin APC Na Kano.
 • Azumin Sitta Shawwal A Musulunci.
 • Saudiyya Ta Kama Wasu ’Yan Najeriya Da Suka Daga Hotunan ’Yan Siyasa A Harami.
 • An Kai Hare-Haren Ta’addanci Fiye Da Dubu 5 Cikin Shekaru 3 A Yammacin Afrika.
 • Ta’addanci: Kungiyar Ansaru Ta Fara Daukar Mayaka A Kaduna.
 • Muna Gargadin Jam’iyyu A Kan Jinkirta Fidda Gwanayen Takara —INEC.
 • An Kwato Ma’aikata Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Abuja.

 

Premium Times Hausa

 • Na fi duka ƴan takarar shugaban kasa na APC gogewa – Osinbajo.
 • Maimakon kamfanonin waje da ake baiwa gina hanyoyi a Najeriya, ƙattai ƴan gari za su rika ginawa idan na zama shugabar ƙasa – Uju Ohanenye.

 

Leadership Hausa

 • Wanda Aka Yada Bidiyonsa Ya Sha Giya Ba Jami’inmu Ba Ne —KAROTA.
 • Karuwar ‘Yan Takarar APC: Kallo Ya Koma Kan Buhari.
 • Rufe Iyakokin Kasa: ‘Yan Kasuwa Sun Ayyana Asarar Akalla Naira Tiriliyan 4.3 Cikin Shekara Biyu.
 • Sakon Sallah: Gwamnatin Neja Ta Sha Alwashin Kawo Karshen Ta’addanci A Jihar.
 • Ba Za Mu Bari ‘Yan Ta’adda Su Ci Gaba Da Cin Karensu Ba Babbaka Ba – Sarkin Musulmi.
 • 2023: Ganduje Zai Tsaya Takarar Sanatan Kano Ta Arewa Kujerar Sanata Barau Maliya.

 

Voa Hausa

 • Zaben 2023: Masu Ruwa Da Tsaki Na Nuna Shakku A Zabukan Tsaida Yan Takara.
 • Mun Shiga Tsaka Mai Wuya A Jidda -Wasu 'Yan Najeriya Da Suka Je Umrah.
 • Kungiyar Tarayyar Turai Za Ta Karfafa Dangantaka Da Najeriya Ta Fuskar Bunkasa Tattalin Arziki Da Wutar Lantarki.

 

Legit.ng Hausa

 • Ba zan sa a sake Kanu ba: Buhari ya yi watsi da bukatar shugabannin Igbo.
 • Badakalar Abacha: Burtaniya ta bankado wasu $23.5m da ke alaka da tsohon shugaban Najeriya.
 • Siyasar Kano: An samu wawakekiyar baraka tsakanin jagororin G7 da ke yakar Ganduje.
 • Idan kuka zabe ni, zan yi yaki da rashawa kamar yadda Buhari ke yi: Godswill Akpabio.
 • Mi'ara Koma Baya: Birtaniya Ta Ayyana Mambobin Ƙungiyar IPOB a Matsayin Ƴan Ta'adda.
 • Rikicin PDP a Kano: Makusantan Sanata Kwankwaso uku sun shiga komar yan sanda, An fallasa sunayen su.
 • Gwarzon Dimokradiyya: Za a karrama shugaba Buhari da babbar lambar yabo.
 • Jerin jihohi 23 da karin farashin wutan lantarki zai shafa.
 • Da duminsa: Gwamnatin tarayya ta bada izinin kara farashin wutan lantarki.
 • Ka saki Nnamdi Kanu: Shugabannin Igbo sun kalli Buhari ido da ido, sun roki alfarma.
 • Babban Kotu Ta Tuɓe Wa Wani Basarake Rawaninsa a Najeriya.
 • Jam'iyyar mai mulki ta yi babban kamu, Sanatan PDP ya sauya sheka zuwa APC a Oyo.
 • Kungiyar ta'addancin Ansaru na diban ma'aikata a Kaduna, suna raba goron Sallah.
 • 2023: Kungiyoyi 102 Sunyi Karo-Karo Sun Haɗa N50m Don Siya Wa Gwamnan Zamfara Fom Ɗin Takara.
 • Mace ta farko da ta tsaya takarar shugaban ƙasa ƙarƙashin APC ta lale miliyoyi ta sayi Fom.
 • Da duminsa: Gwamna Zulum ya sallami dukkan kwamishinonin jiharsa.