Labaran 07 – 05 – 2022
Asabar, 7 Mayu, 2022
Labaran 07 – 05 – 2022
Labaran 07 – 05 – 2022

Aminiya

 • An Kama Jagoran ’Yan Sa-Kai Da Suka Kai Hari Ana Bikin Sallah A Zamfara.
 • 2023: Matsalar Tsaro Da Ilimi Zan Fi Bai Wa Muhimmanci —Amaechi.
 • Wani Gini Ya Sake Rugujewa A Legas.
 • Karin Kudin Kiran Waya: An Sa Zare Tsakanin Gwamnati Da Kamfanoni.
 • 2023: Yadda Masoya Suka Saya Wa Sanata Yarima Fom Din Takara N100m.
 • EFCC Na Binciken Yadda ’Yan Siyasa Ke Samun Kudin Fom Din Takara —Bawa.
 • 2023: Zulum Zai Fito Takarar Shugaban Kasa.
 • Ina Makomar Su Sanata Shekarau Bayan Hukuncin Kotun Koli?.
 • Ukraine: Kwamitin Sulhun MDD Ya Goyi Bayan Yunkurin Zaman Lafiya.
 • Matsalar Tsaro: Buhari, Gwamnonin Arewa Da Shugabannin Tsaro Sun Sa Labule.

 

Premium Times Hausa

 • Shugaban masu rinjaye na majalisar dattawa, Abdullahi ya fito takarar gwamnan Kebbi zai fafata da Malami.

 

Leadership Hausa

 • Zamu Dakatar Da Aikin Jigilar Fasinja Saboda Tsadar Mai —Kamfanonin Jiragen Sama.
 • Birtaniya Ta Kwato Dala Miliyan 23 Da Ake Zargin Marigayi Abacha Ya Sha Kwana Da Su.
 • EFCC Zata Binciki Kudaden Da ‘Yan Siyasa Ke Amfani Da Su Wajen Sayen Fom —Bawa.
 • Abin Da Buhari Ya Fada Wa Dattawan Inyamurai Da Suka Nemi Ya Saki Nnamdi Kanu.
 • Sharhi: Rashin Karfafa Noman Auduga Tamkar Kamun Gafiyar Baidu Ne Ga Nijeriya.
 • Gare Ku Mata Marasa Godiya Da Maza ‘Yan Karya….

 

Voa Hausa

 • Nijer: Manoma Da Makiyaya Sun Kafa Gidauniyar Sayen Hannun Jarin Banki.

 

Legit.ng Hausa

 • Mata sana'a ta fi bani: Yadda mata ta gina gidaje da sana'ar toya 'Masa' a Gombe.
 • Mun Haɗa Baki Mu Yi Garkuwa Da Ɗan Majalisa Ne Domin Baya Taimakon Kowa, In Ji Waɗanda Ake Zargi.
 • Da Dumi-Dumi: Tsohon Kakakin Majalisar Dokokin Tarayya Ya Shige Jerin Masu Son Kujerar Buhari a 2023.
 • 2023: Gwamnan APC ya ba Buhari shawarar tsige Gwamnan CBN idan bai janye takara ba.