Labaran 08 - 05 - 2022
Lahadi, 8 Mayu, 2022
Labaran 08 - 05 - 2022
Labaran 08 - 05 - 2022

 • Najeriya na shirin gina tashar ruwan teku mafi zurfi domin samun ƙarin kuɗaɗen shiga.
 • Al-Sisi: Ayyukan ta'addanci ba zai taɓa rage wa al'ummarmu da sojojinmu himma ba..
 • Misra ta jagoranci ƙaramin kwamitin ƙungiyar Tarayyar Afirka mai gudanar da bita.

 

Aminiya

 • Mazauna Sun Firgita Da Ganin Makwabci A Cikin ’Yan Bindigar Da Suka Kai Musu Hari.
 • Illar Bangar Siyasa Ga Al’ummar Najeriya.
 • Ganduje Na Son Gawuna Ya Zama Magajinsa.
 • An Sace Magidanci A Hanyar Kai Dansa Jarabawar JAMB.
 • Tinubu Ya Goyi Bayan Ficewar Kofa Daga APC.
 • Adesina Ya Fito Takarar Shugaban Kasa A APC.
 • Hadimin Buhari, Bashir Ahmad, Ya Sayi Fom Din Takara.
 • ’Yan Bindiga Sun Yi Wa Garin Jibiya Kawanya.
 • ’Yan Kalare Suka Kai Wa ’Yan Jarida Hari A Gombe.

 

Premium Times Hausa

 • RUBUBIN TAKARAR SHUGABAN KASA: Shugaban INEC, Mahmood ba zai fito takara ba – Hukumar INEC.
 • RUBUBIN TAKARAR SHUGABAN ƘASA: Matsayin Emefiele da yadda APC ke cinikin fam ɗin takara.
 • RUBUBIN TAKARAR SHUGABAN KASA: Da ayi yarjejeniyar a janye wa mutum ɗaya, gara ayi zaɓe, hakan shine dimokuraɗiyya – Tinubu.

 

Leadership Hausa

 • 2023: Labarin Yakubu Zai Shiga Sahun ‘Yan Takarar Shugaban Kasa Karya Ne – INEC.
 • Ganduje Ya Shiga Tsakani A Rikicin Kiru/Bebeji Da Dakatar Da Ficewar Kopa Daga APC,
 • Nijeriya Na Bukatar Addu’a Kan Matsalar Tsaro —IBB.
 • Wajibi Ne Jam’iyyu Su Kiyaye Wa’adin Zabubbukan Fitar Da Gwani -INEC.
 • ‘Yan Fashin Daji Sun Kashe Sama Da Mutum 50 A Wani Sabon Hari A Zamfara.
 • Tsohon Kakakin Majalisar Dokokin Kano Alhassan Rurum Ya Fice Daga Jam’iyyar APC.
 • 2023: Ganduje Ya Zabi Mataimakinsa Gawuna A Matsayin Wanda Zai Gaji Kujerarsa.

 

Voa Hausa

 • Ba Na Goyon Bayan Mulkin Karba-Karba, Dan Najeriya Kawai – Babangida.
 • Rashin Tsaro Na Ci Gaba Da Ta'azzara A Jihar Sakkwato.