Labaran 08 - 07 - 2021
Alhamis, 8 Yuli, 2021
Labaran 08 - 07 - 2021

 • Al-sisi: Bai kamata tattaunawa akan batun cike madatsar ruwan Nahada ta ƙi ci- ta ƙi- cinyewa ba.
 • Shugaba Abdul Fatah Al-sisi ya buɗe taron rundunar sojin ruwa na 3 ga watan Yuli a Arewa maso yammacin ƙasar.
 • Ƙasar Misra ta aika tawagar 'yan kasuwa mafi girma don ƙarfafa taimakekeniya tare da kasuwanni 22 a tsakiya da kuma yammacin Afirka.
 • Ministan harkokin wajen Misra Samih Shukry zai gudanar da tarurruka don tabbatar da matsayin Misra game da batun madatsar ruwan Nahada.
 • Misra ba za ta amince da matakin da Ethiopia take ɗauka ita kaɗai ba bayan ta fitar da bayanin fara cike madatsar ruwan Nahada karo na biyu.

 

RFI Hausa

 • Jacob Zuma ya mika kansa ga 'Yan sandan Afrika ta Kudu.
 • An kammala jana'izar tsohon shugaban Zambia Kenneth Kaunda.

 

Leadership A Yau

 • Abin Da Ya Sa Hana Kiwo A Kudu Ba Zai Yi Tasiri Ba – Zulum.
 • Manyan Kudurorin Da Taron Gwamnonin Arewa Maso Gabas Ya Cimma.
 • Kwastam Shiyyar Arewa Ta Cafke Haramtattun Kayan Naira Miliyan 198.
 • Soke Aikin Hajji: Hukumar Alhazai Ta Fara Mayar Wa Maniyyata Kudinsu A Bauchi.
 • Cafke Nnamdi Kanu Kanu: Malami Ya Yi Wa Lauya Madu Wankin Babban Bargo.
 • Yadda Noman Shinkafa Da Kasuwancinta Ke Samar Da Riba A Nijeriya.

 

Aminiya

 • Satar Dalibai: UNICEF Ya Ja Kunnen Najeriya.
 • EFCC Na Neman Hadimin Tambuwal Kan Damfarar N2.2m.