Labaran 09 - 02 - 2021
Talata, 9 Faburairu, 2021
Labaran 09 - 02 - 2021

 • Sabon babban birnin gudanarwa na Misra ya amshi tawagar 'yan jarida daga ƙasashen Afrika
 • Shugaban ƙasa yana bibiyan zartar da ayyukan haɓaka ƙauyukan ƙasar Misra.
 • Al- sisi ya yi kira da a cigaba da aiki tuƙuru wajen yaɗa saƙafar zaman lafiya da ɗabi'un rangwame
 • Majalisar ƙoli mai kula da haƙƙoƙin bil'adama ta fitar da wani rahoto game da ranar 'yan Uwantakar bil'adama ta duniya..
 • Mujallar Siwizilanda: kasar Misra ita ce ta farko a duniya da 'yan yawon bude ido suka fi zuwa.
 • Hukumar kula sararin samaniya ta Misra: kasar Misra tana aikin samar da tauraron dan adam 35 don harkar koyarwa.

 

Voa Hausa

 • Bada Jimawa Ba Zamu Kawo Karshen Kungiyar Boko Haram – Attahiru.
 • Kalaman Sheikh Kabara Su Ka Sa Mu Daukar Mataki – Ganduje.
 • An Yi Garkuwa Da Matan Wani Mutun Su Biyu, A Garin Kalmalao.

 

Leadership A Yau

 • Yerima Ya Zama Sabon Kakakin Rundunar Sojin Kasa Ta Nijeriya.
 • Gobarar Makaranta: Gwamnatin Kogi Ta Wanke Makiyaya.
 • El-Rufai Ga Gumi: Ka Daina Bata Wa Kanka Lokacin Sulhu Da ’Yan Bindiga.
 • Gwamnatin Tarayya Za Ta Sauya BVN Da NIN – Pantami.

 

Aminiya

 • ’Yan Bindiga Sun Sake Kashe Mutum 10 A Kauyen Birnin Gwari.
 • Za A Maye Gurbin Lambar BVN Da NIN —Pantami.
 • An Kama Tsohon Shugaban Karamar Hukumar ‘Mai Taimakon’ ’Yan Bindiga.
 • Yerima Ya Zama Sabon Kakakin Rundunar Soji Kasa Ta Najeriya.
 • Dubun Wasu Barayin Motar Dan Majalisa Ta Cika A Katsina.
 • Matakin Gwamnatin Kano Kan Sheikh Abdujabbar Ya Yi Daidai —JNI.
 • Kotu Ta Yanke Masa Hukuncin Daurin Rai Da Rai Saboda Aikata Fyade.
 • ’Yan Sintiri Sun Kama Masu Ba ’Yan Ta’adda Bayanai A Zariya.

 

Premium Times Hausa

 • Najeriya ta yi fatali da shawarar Bankin IMF cewa ta karya darajar naira domin ceto tattalin arziki.
 • Hukumar NCDC ta daina bayyana sakamakon Korona Kullum sai duk mako.
 • KORONA: An samu karin mutum 643 da suka kamu ranar Litini.
 • GARGAƊI: Duk wanda ya bari Babban Mota ta yada zango a gaban gidan sa za a rusa gidan – El-Rufai ga Mazauna Maraban Jos.