Labaran 09 - 04 - 2022
Asabar, 9 Afirilu, 2022
Labaran 09 - 04 - 2022
Labaran 09 - 04 - 2022

 

Leadership Hausa

 • Ba Gaskiya Ba Ne Cewa Buhari Zai Sake Garzayawa Landan – Fadar Shugaban Kasa.
 • Hajjin Bana: Ana Sa Ran Akalla Maniyata Miliyan 1 Ne Za Su Yi Hajji Bayan Lafawar COVID-19.
 • ‘Yan Bindiga: Sun Kashe 2, Sun Kuma Banka Wa Coci Da Wasu Gidaje 17 Wuta A Kaduna.
 • 2023: Amaechi Ya Ayyana Tsayawa Takarar Shugaban Kasa.
 • ‘Yan Bindiga: Sun Kutsa Kai Har Gida Sun Sace Mata Da ‘Yar Kwamishinan Muhalli Na Filato.
 • Gwamnatin APC Ta Yi Wa ‘Yan Nijeriya Goma Ta Arziki – Buhari.
 • Gwamnatin Jigawa Za Ta Biya ‘Yan Fansho Bashin Naira Miliyan 715.7.

 

Aminiya

 • Jihar Gombe Za Ta Fafata A Gasar Nakasassu Ta Kasa Ta Farko.
 • Ahmed Lawan Ya Roki ’Yan Najeriya Su Sake Ba APC Dama A 2023.
 • ’Yan Bola Jari Sun Zargi Ma’aikata Da Kone Dukiyarsu Ta N70m A Ogun.
 • Ya Farke Cikinsa Da Wuka Saboda Talauci.
 • Ya Kamata Gwamnati Ta Kara Kaimi Kan Matsalar Tsaro – Rarara.
 • Sojojin Isra’ila Sun Kashe Bafalasdine, Sun Jikkata Wasu Mutum 13.
 • Ramadan: A Wanne Hali Musulman Ukraine Suke Azumi A Yanayin Yaki?.
 • Ina Son Na Gaji Kujerar Buhari A 2023 —Amaechi.

 

Voa Hausa

 • Majalisar Dokokin Najeriya Za Ta Kafa Hukuma Ta Musamman Don Dakile Yaduwar Makamai.
 • Har Yanzu Jam'iyyar APC Mai Mulkin Najeriya Na Fama Da Rigingimun Cikin Gida.
 • A Nijer Ana Kokarin Samar Da Irin Shuka Da Suka Dace Da Yanayin Sahel.