Labaran 09 - 05 - 2022
Litinin, 9 Mayu, 2022
Labaran 09 - 05 - 2022
Labaran 09 - 05 - 2022

 • Najeriya: Tarayyar Turai ta kasance babbar abokiyar kasuwancin ƙasar.

 

Aminiya

 • Firaministan Sri Lanka Ya Yi Murabus.
 • ‘Bai Kamata Jirgin Kasan Abuja-Kaduna Ya Dawo Aiki Ba A Kubutar Da ’Yan Uwanmu Ba’.
 • Uwargidan Shugaban Amurka Ta Ziyarci Ukraine.
 • NAJERIYA A YAU: APC A Idon ’Yan Najeriya Bayan Ta Tara Fiye Da N20bn.
 • Buhari Ya Fi Kowanne Shugaba Rattaba Hannu A Kan Sabbin Kudurori Tun 1999 – Lawan.
 • 2023: Ganduje Zai Sayi Fom Din Takarar Sanata A Kano.
 • Faston Da Ke Karbar N310,000 ‘Kudin Shiga Aljannah’ Ya Gurfana A Gaban Kotu.
 • Faston Da Ke Karbar N310,000 ‘Kudin Shiga Aljannah’ Ya Gurfana A Gaban Kotu.
 • ASUU Ta Sake Tsawaita Yajin Aikinta Har Zuwa Watan Agusta.
 • Emefiele Ya Maka INEC A Gaban Kotu Kan Yunkurin Hana Shi Tsayawa Takara.
 • Damfara: An Karbar Wa Mai POS N75,000 An Ba Ta Ledar Ruwa 5.

 

Premium Times Hausa

 • Kungiyar malaman jami’o’i za su ci gaba da yajin aiki har tsawon wasu watanni uku masu zuwa.
 • RUGUJEWAR BENE A LEGAS: Minista Sadiya na so a tilasta bin ƙa’idojin gine-gine.
 • Ƴan bindiga sun kashe mutum uku sun ji wa wasu uku rani a harin Gurbin Magarya, jihar Katsina.
 • Akalla kiristocin Najeriya 10,000 ne za su tafi ziyarar bauta kasashen Isra’ila da Jordan.

 

Leadership Hausa

 • ASUU Ta Kara Tsawaita Yajin Aikinta Da Mako 12.
 • Da Tunanin Talakan Nijeriya Buhari Ke Kwana A Ransa Koyaushe —Gwamna Badaru.
 • Ba Zamu Amince Da Yadda ‘Yan Bindiga Ke Cin Karensu Babu Babbaka Ba A Zamfara.
 • Zanga-Zanga Ta ɓarke A Asibitin Kwararru Ta Gwamnatin Adamawa.
 • INEC Ta Soki Masu Neman Shugabanta Ya Fito Takara.
 • An Bukaci Jama’a Da Su Magance Yawaitar Rugujewar Benaye A Nijeriya —Ministar Jinƙai.

 

Voa Hausa

 • Kamfanonin Jiragen Sama Masu Zaman Kansu Sun Janye Yajin Aikin Da Suka Shirya Farawa Yau Litinin.
 • Shugaban Kasa Buhari Ya Halarci Taron Cop-15 A Abidjan.
 • Gwamnan Babban Bankin Najeriya Bai Yanke Shawara Kan Takarar Shugaban Kasa Ba.
 • Idan Aka Yi 'Sake'Yan Ta'adda Na Iya Samun Mafaka A Ghana - Yan Sanda.