Labaran 09 - 09- 2021
Alhamis, 9 Satumba, 2021
Labaran 09 - 09- 2021

 • Jaridun Duniya: ƙasar Misra ta zama wani bangon kare annoba a Afirka.
 • An fara taron matasan ƙasashen Larabawa da Afirka akan sauyin yanayin yankin Sahel a garin Gardaƙa.
 • Ƙungiyar marubutan ƙasar Misra ta ƙulla yarjejeniya da ƙungiyar marubutan Afirka akan musayar wayewa a tsakaninsu.
 • Shugaba Al-sisi ya kai ziyarar gani da ido a tashar jirgin ruwan Askandariyya inda ya duba cigaban muhimman ayyukan tashar da kuma gefen Teku.
 • Ƙasar Misra ta karɓi bakwancin taron harkar lafiya a Afirka karo na farko.

 

Leadership A Yau

 • ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Gonar Obasanjo.
 • Sarkin Kontagora Ya Rasu.

 

Legit.ng

 • Yanzu-yanzu: Shugaba Muhammadu Buhari ya dira birnin Owerri, jihar Imo.
 • Da duminsa: 'Yan bindiga sun sace ma'aikatan Obasanjo 3 bayan yi wa motarsu luguden wuta.
 • Wadanda ake zargi sun sanar da dalilinsu na sacewa da sheke mahaifin tsohon gwamna.
 • ‘Yan bindiga suna sulalewa zuwa makwabta yayin da Sojoji suka rutsa Zamfara da ruwan wuta.

 

Aminiya

 • Allah Ya Yi Wa Sarkin Sudan Na Kontagora Rasuwa.
 • Mutum 4 Sun Rasu Bayan Karbar Rigakafin COVID-19 A Edo.
 • An Cafke Masu Garkuwa Da Mahaifin Tsohon Gwamnan Filato.
 • Mutum 599 Sun Kamu Da COVID-19 —NCDC.
 • Yadda Jama’ar Gari Suka Kama Dan Bindiga Da Hannu A Katsina.
 • An Jefe Ma’akacin Gidan Talabijin Na NTA Har Lahira.

 

Voa Hausa

 • Sarkin Sudan Na Kontagora Alhaji Sa'idu Namaska Ya Rasu.
 • Gwamnatin Najeriya Na Bukatar Hadin Kan 'Yan Kasa Domin Yaki Da Jahilci.
 • 'Yan Bindiga Sun Kashe Dan Sanda Tare Garkuwa Da Mutane 23 A Kaduna.
 • Mun Gamsu Da Matakan Tsaro Da Gwamnati Ke Dauka - Dattawan Arewa.