Labaran 1 - 11 - 2020
Lahadi, 1 Nuwamba, 2020
Labaran 1 - 11 - 2020

Premium Times Hausa

 • #ENDSARS: Ba za mu tilasta wa ƴan sanda yin gaggawar komawa kan aikin su ba -Jami’in PSC.
 • Yadda ƴan iska su ka yi kisan-gilla, kone dukiyoyin a dalilin zanga-zangar #ENDSARS a Abuja.
 • KORONA: An samu karin mutum 162 da suka kamu a Najeriya ranar Asabar.

 

Leadership A Yau

 • Jihar Jigawa Ta Fara Raba Tallafin Cutar Korona Ga Nakasassu 1, 500.
 • Hadarin Jirgin ADC: Gidauniyar Jarma Ta Shirya Addu’o’i Na Musamman.
 • Jihar Kano Ta Jaddada Kudurin Na Tabbatar Da Tsaftace Muhalli.
 • Yadda Nijeriya Ta Yi Nasarar Yaki Da Cutar Shan-inna.
 • Mutum 230 Suka Samu Horon Karin Ilimi Na BITC A Nasarawa.
 • Gwamnan Gombe Ya Baiwa ‘Yan Sanda Kyautar Makaranta Don Kafa Cibiyar Horas Da Jami’ai Na Musamman.
 • An Yi Kira Ga Gwamnatin Tarayya Ta Taimaki Kananan Masana’antu Don Kawo Karshen Zaman Kashe Wando.
 • Gwamna Zulum: Kalubale Ba Ya Hana Shi Aiwatar Da Ayyukan Ci Gaba A Borno.
 • EndSARS: Gwamnan Gombe Ya Kaddamar Da Kwamitin Bankado Zarge-zargen Cin Zarafin Al’umma.
 • Tsohon Dan Takarar Sanata A Jam’iyyar SDP, Alhaji Buba Kwaccham Ya Sauya Sheka Zuwa APC A Jihar Adamawa.
 • Jerin ‘Yan Wasan Da Nijeriya Ta Gayyata Domin Buga Wasa Da Kasar Siera Leone.
 • Har Yanzu Kamaru Za Ta Iya Rasa Damar Karbar Bakuncin Kofin Africa.

 

Voa Hausa

 • WTO: Dalilin Da Ya Sa Amurka Ba Ta Goyon Bayan Ngozi Okonjo-Iweala.
 • Yadda Dakarun Amurka Suka Kubutar Da Dan Kasarsu Da Aka Yi Garkuwa Da Shi a Najeriya.
 • Gidan Tarihi Na Arewa Ya Cika Shekaru 50.