Labaran 1 - 12 - 2020
Talata, 1 Disamba, 2020
Labaran 1 - 12 - 2020

Voa Hausa

 • An Kama Mutum Bakwai a Sokoto Dake Da Hannu a Garkuwa Da Dan Kasar Amurka a Nijar.
 • Tawagar Shugaban Najeriya Ta Kai Ziyarar Jajanta Wa Jihar Borno.
 • Yadda Aka Gudanar Da Bikin Raya Al’adun Gargajiya a Jos.
 • Majalisar Dattawa Ta Bukaci Buhari Ya Sallami Manyan Hafsoshin Sojin Kasar.

 

Leadership A Yau

 • Rashin Tsaro: Majalisar Wakilai Ta Nemi Buhari Ya Gurfana Gabanta.
 • Majalisar Dattawa Ta Tabbatar Da Mahmood Yakubu A Matsayin Shugaban INEC.
 • Ministar Jinkai Ta Nuna Jimamin Kisan Gillar Zabarmari.
 • Cibiyar ‘Dr. Physiq Wellness Centre’ Ta Kaddamar Da Kasaitaccen Littafi.
 • Sojoji Sun Kwato Mutane 39 Daga Hannun ‘Yan Bindiga A Kaduna.
 • An Kama Tsohon Shugaban Hukumar Fansho Ta Kasa, Maina A Nijar.
 • Za A Kawo Jirgin Saman ‘A-29 SUPER TUCANO’ Kamar Yadda Aka Tsara – NAF.
 • Zabarmari: Buhari Ya Bai Wa Sojoji Kakkarfan Umarni, Cewar Lawan.

 

Premium Times Hausa

 • An Damke Maina a Jamhuriyar Nijar, bayan ya jefa Sanata Ndume cikin tsomomuwar beli.
 • KISAN GILLAR ZABARMARI: Majalisar Tarayya ta aika wa Buhari Sammaci, ya gaggauta bayyana a gabanta.
 • FADIN GASKIYA: An rage wa Babban Kwamandan Yakin Boko Haram Janar Adeniyi mukami.
 • HARKALLAR NAIRA MILYAN 500: EFCC za ta sake gurfanar da Babachir Lawan a kotu.
 • KISAN GILLAR ZABARMARI: Majalisar Dinkin Duniya ta janye ikirarin ta na an kashe mutum 110.
 • KORONA: Abuja da Kaduna sun yi kunnen doki a yawan mutanen da Korona ta diba ranar Litini, 34-34.
 • KANJAMAU: Dalilan da suka sa Najeriya bata iya kaiwa ga kawar da cutar a 2020 ba.

 

Aminiya

 • Majalisa Ta Sake Tabbatar Da Yakubu A Matsayin Shugaban INEC.
 • Kisan Zabarmari: Majalisa Ta Bukaci Buhari Ya Kori Hafsoshin Tsaro.
 • PDP Ta Kaurace Wa Zaben Kananan Hukumomin Kano.
 • Ma’aikatan Filin Jirgin Saman London Sun Fara Yajin Aiki.
 • Karin Haraji Ya Sa Direbobin Manyan Motoci Zanga-Zanga A Bayelsa.
 • Kotu Ta Ba Da Belin Mutumin Da ‘Ya Yi ‘Garkuwa’ Da ’Yar Cikin Sa.
 • Masarautar Rano Ta Dakatar Da Dagattai Kan ‘Satar Tallafin COVID-19’.
 • Budurwa Ta Tura Wa Saurayinta ’Yan Fashi A Kano.