Labaran 10 - 01 - 2022
Litinin, 10 Janairu, 2022
Labaran 10 - 01 - 2022
Labaran 10 - 01 - 2022

 • Tawagar ƙungiyar ƙwallon kafar Misra ta isa ƙasar Kamaru a shirye- shiryen fara gasar kwallon kafa ta nahiyar Afirka.
 • An sanar da ajandar taron matasa na Duniya karo na huɗu.

 

Aminiya

 • Sai Buhari Ya Bar Mulki Za A Ga Amfaninsa — Bashir Ahmad.
 • El-Rufa’i Ya Umarci Makarantun Gwamnati A Kaduna Su Fara Aiki Sau 4 A Sati.
 • Fasinjoji Sun Yi Curko-Curko Bayan Direbobin Adaidaita Sahu Sun Tsunduma Yajin Aiki A Kano.
 • Babu Maganar Sulhu Tsakanina Da Ganduje — Kwankwaso.
 • Matsalar Tsaro Na Raguwa Sosai A Najeriya – Babban Hafsan Tsaro.
 • Najeriya A Yau: AFCON 2021: Tana Kasa Tana Dabo.
 • An Kafa Dokar Hana Acaba Da Haya Da Keke Napep A Kogi.
 • A Wajen Dan Sanda Na Sayi Bindiga Saboda Na Rika Kare Kaina – Matsafi.
 • Sanya Takunkumi: Sojojin Mali Sun Yi Fito-Na-Fito Da Kungiyar ECOWAS.

 

Voa Hausa

 • Malaman Jami’a Na Shirin Shiga Yajin Aiki A Ghana.

 

Legit.ng

 • Zaben 2023: Ministan Buhari ya bayyana yarjejeniyar da aka yi tun wajen kafa APC.
 • Da Dumi-Dumi: Yan bindiga sun sako mata da 'ya'yan lakcara bayan sun karbi miliyoyi.
 • KAROTO ga 'yan daidaita sahun da suka shiga yajin aiki: Za ku gane shayi ruwa ne.
 • Dakarun sojin Najeriya sun yi ruwan bama-bamai, sun ceto mutane masu yawa.
 • Abin da manyan malamai suke fada game da rasuwar Sheikh Ahmad Ibrahim Bamba.