Labaran 10 - 04 - 2022
Lahadi, 10 Afirilu, 2022
Labaran 10 - 04 - 2022
Labaran 10 - 04 - 2022

 

Leadership Hausa

 • Ramadan: Gwamnatin Kebbi Za Ta Raba Buhunan Abinci Dubu 65.
 • Matsalar Wuta: Lalata Layin Samar Da Lantarki Aka Yi Da Gangan — Gwamnati.
 • Zaben Katsina: Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta A Katsina Ta Fara Raba Kayan Aiki.
 • ‘Yan Bindiga: Sun Mamaye Wasu Kauyuka Suna Yi Wa Matan Aure Da Yara Fyade A Taraba.
 • Zaben Katsina: Babu Sassauci Tsakaninmu Da Ma Su Zaluntar PDP —Shema.
 • Osinbajo Ya Gana Da Gwamnonin APC Kan Batun Tsayawa Takarar Kujera Lamba 1.
 • 2023: Zan Ba Tinubu Da Amaechi Ruwa A Zaben Fitar Da Dan Takarar APC —Yahaya Bello.
 • Ku Sake Bai Wa APC Damar Mulki A 2023, Lawan Ya Roki ‘Yan Nijeriya.

 

Aminiya

 • An Kama Mabaraciya Da Naira Miliyan 13 A Makkah.
 • Abin Da Ya Sa Yaki Da ’Yan Bindiga Yake Da Wahala – Gwamnati.
 • Faransawa Na Zaben Sabon Shugaban Kasa.
 • ’Yan Bindiga Na Yi Wa Matan Aure Fyade A Kauyukan Da Suka ‘Kwace’ A Taraba.
 • Yadda Ake Girka Miyar Oha.
 • Falasdinawa Sun Lalata Kabarin Annabi Yusuf A Nablus —Isra’ila.
 • ’Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 26 A Filato.
 • Dalilin Da Muke Son Kwato Kano Daga APC Da PDP — Dokta Isyaku Rabi’u.
 • PRP Za Ta Iya Samar Da Wanda Zai Gaji Buhari — Falalu Bello.
 • Zaben 2023: Jam’iyyun Siyasa Suna Ci Gaba Da Shiri.
 • Da Gangan Aka Lalata Layin Samar Da Lantarki A Najeriya —Ministan Lantarki.
 • Majalisar Pakistan Ta Sauke Firaminista Imran Khan.

 

Voa Hausa

 • Dole Gwamnati Ta Dauki Matakan Hukunta Wadanda Aka Samu Da Laifukan Ta’addanci - Shugaban ECWA.
 • Rikicin Rasha Da Ukraine: Illarsa Ga Zaman Lafiya Da Tattalin Arzikin Duniya.