Talata, 10 Mayu, 2022

Labaran 10 - 05 - 2022
- Al-sisi: Ya yaba ƙoƙarin da sojojin Misra suke yi wajen yaƙi da ta'addanci.
- Kamfanonin jiragen sama na Najeriya sun dakatar da zirga-zirgar jiragen sama a cikin gida saboda tsadar man fetur.
Aminiya
- Gwamnonin Arewa Da Suka Saya Wa Jonathan Fom Din Takara.
- 2023: Ba Mu Muka Saya Wa Jonathan Fom Din Takara A APC Ba — Miyetti-Allah.
- Ban Kai Ga Yanke Shawara Kan Sauya Sheka Ba — Shekarau.
- Har Yanzu Jonathan Bai Shiga Jam’iyyarmu Ba — Shugaban APC Na Bayelsa.
- Shekara Daya Bayan Haduwa, Matashi Ya Yi Wa ‘Kawar Facebook’ Fyade.
- Gudun Yin Sata Ne Ya Sa Na Shiga Sayar Da Wiwi – Matashi.
- Barau Ya Fasa Takarar Gwamnan Kano, Zai Fafata Da Ganduje A Kujerar Sanata.
- Barau Ya Fasa Takarar Gwamnan Kano, Zai Fafata Da Ganduje A Kujerar Sanata.
- NAJERIYA A YAU: Yadda Sauyin Yanayi Zai Shafi Daminar Bana.
- Yadda Ake Wainar Dankali.
Premium Times Hausa
- 2023: WANI SIRRI KE CIKIN KATSINA?: Wike ya koma Katsina kamfen bayan Saraki ya kai ziyara birnin Dikko.
- Ban aiki wani ya siya min fom ɗin takara ba, karambani, zumuɗi da iyayin wasu ne kawai – Jonathan.
- ZA A GWABZA A ADAMAWA: Nuhu Ribadu ya sayi fom ɗin takarar gwamna a APC.
Leadership Hausa
- Xi Ya Yi Jawabi Yayin Babban Taron Murnar Cika Shekaru 100 Da Kafuwar CCYL.
- 2023: Ban Gama Yanke Shawarar Ficewa Daga APC Ba Tukunna —Sanata Shekarau.
- Abin Da Ya Sa Muka Kulla Kawance Da BBC Hausa – Shugaban Qausain TV.
- Abin Da Ya Sa Muka Kulla Kawance Da BBC Hausa – Shugaban Qausain TV.
- Sin Ta Bukaci Hadin Gwiwar Kasa Da Kasa Don Tinkarar Fari Da Kurkusowar Hamada.
- Shin Amurka Adawa Take Da Kasar Sin Ko Da Ci Gaban Nahiyar Afrika?