Labaran 10 - 06 - 2021
Alhamis, 10 Yuni, 2021
Labaran 10 - 06 - 2021

 • Ƙasar Misra ce ta farko a Afrika a fagen yaɗa binciken ilimi na ƙasa da ƙasa.
 • Ƙasar Misra ta yi tir da Allah wadai da harin ta'addanci da aka kai a arewacin Burkina faso.
 • Ƙasar Misra ta yi Allah wadai da harin ta'addanci da aka kai a wurin da jami'an tsaro ke gudanar da bincike a garin Sabha de ke Libya.
 • Cibiyar kwantar da tarzoma ta ƙasa da ƙasa da ke Alƙahira ta karɓi bakuncin wata tawagar jami'an tsaron Najeriya.

 

Leadership A Yau

 • Da Biyan Kudin Fansa Gara Na Mutu A Hannun Masu Garkuwa –Matar el-Rufa’i.
 • Gwamna Zulum Ya Kaddamar Da Sabbin Gidaje 200 A Chibok.
 • Dangantaka Tsakanin Yobe Da FAO Za Ta Dore – Buni .
 • Kyakkyawan Jagoranci: Mafarauta Sun Koma APC A Kumbotso.
 • Sama Da Dalibai 500,000 Ke Samun Tallafin Ciyarwa Na Gwamnatin Tarayya – Amina Musa.
 • Farfesa Hafsat Ganduje Ta Raba Tallafin Kudi Ga Mutum 1,000 A Karaye.
 • Musulmi Da Kirista Sun Rungumi Addu’o’i Dan Kawo Karshen Rashin Tsaro A Neja.

 

Voa Hausa

 • Kungiyar Maikatan Shari'a Ta Najeriya Ta Janye Yajin Aiki, Za'a Bude Kotuna Ranar Litinin.

 

Legit.ng

 • Da Ɗumi-Ɗumi: Ku Gyara Halinku, Ku Tabbatar da Tsaro a Najeriya Idan Kuna Son Aikin Yi, Buhari ga Matasa.
 • Yan awaren IPOB ba komi ba ne, sojoji da ’yan sanda za su magance su: Buhari.
 • Rashin tsaro: Yanzu kam Tura takai Bango, Sanatocin Arewa.
 • An Kashe Mutum 500 Tare da Sace Wasu 201 a Mazaɓar da Nake Wakilta, Ɗan Majalisa.
 • Buhari bai hana Twitter ba, APC ta bayyana manufar shugaban kasa.
 • Shugaba Buhari ya kai ziyara jihar Legas, zai kaddamar da wasu manyan ayyuka.
 • Ku daina jira sai na zo na magance matsalar tsaro, Shugaba Buhari ga gwamnoni.
 • Da duminsa: Rashin aikin yi da talauci ke ruruta Boko Haram, in ji Shugaba Buhari.
 • Buhari: Ainihin dalilin da yasa na naɗa Yahaya shugaban sojoji na tsallake na gaba da shi.
 • Kungiyoyin Arewa 42 sun marawa Gwamnan PDP baya a matsayin Shugaban kasa a 2023.
 • Shugaba Buhari ya bayyana yadda yake bi wajen nada mukaman gwamnati.
 • Najeriya Zata fara Siyar Da Wutan Lantarki Ga Kasashe Hudu.
 • Tashin hankali a Kwara inda fusatattun Matasa ke yunƙurin korar Fulani Mazauna Yankin.

 

Aminiya

 • Babu Mahalukin Da Zai Sa APC A Aljihunsa —Buhari.
 • Barcelona Za Ta Maye Gurbin Dembele Da Sterling, Chelsea Za Ta Yi Zari Wajen Daukar Haaland Da Hakimi.
 • An Sace Malamar Makaranta A Abuja.
 • An Tsige Shugaban Albaniya, Ilir Meta.
 • Yaki Da Rashawa Akwai Wahala A Mulkin Farar Hula — Buhari.
 • Matsalar Tsaro A Arewa Maso Yamma Ta Kai Ni Bango — Buhari.
 • Buhari Zai Kai Ziyara Legas.

 

Premium Times Hausa

 • Daga yanzu duk mai watsa labarai a Najeriya ta yanar gizo ko Soshiyal Midiya sai yayi rajista da NBC.
 • Ina fatan ƴan Najeriya za su yi min adalci idan za su ba da tarihina – Buhari.
 • Ba na ƙabilanci a raba muƙamai, cancanta na ke dubawa – Buhari.
 • Yunwa, Talauci da Rashin Aiki ga Matasa ke Haddasa Boko Haram –Buhari.
 • ‘Yan sanda sun kashe ‘yan bindigan biyu a jihar Kogi.
 • Na Samo Lakanin Magance Matsalar Ƴan Bindiga – Buhari.