Talata, 10 Agusta, 2021

Leadership A Yau
- ‘Yan Sandan Kasa-da-kasa Sun Cafke Masu Safarar Mutane 287.
- Yadda Mahara Suka Yi Garkuwa Da Kwamishinan Labarai Na Neja Da Jigon APC.
Aminiya
- Dubun Mai Satar Mutane Ta Cika A Kwara.
- Za A Dauki Tsauraran Matakai A Kan Direbobin Manyan Motoci.
- Messi Ya Kulla Yarjejeniya Da PSG.
- Yadda Aka Ci Zarafin Jami’in Diflomasiyyar Najeriyar A Indonesiya.
- An Sace Wani Bature A Ogun.
- Dangote Ya Zama Attajiri Mafi Arziki Na 117 A Duniya.
- An Raba Wa Almajirai 1,500 Kyautar Kayan Sanyi A Yobe.
- PSG Za Ta Sayar Da ‘Yan Wasanta 10 Saboda Messi.
- Farashin Gyada Ya Fadi Warwas A Taraba.
- An Nada Sabon Kwamishinan ’Yan Sanda A Kaduna.
- Maraba Da Shekarar 1443 Bayan Hijira.
- Cutar Kwalara Ta Kashe Mutum 816 A Najeriya —NCDC.
Premium Times Hausa
- Kamfanin Mai na Ƙasa ya sanar da sabbin sauye-sauye.
- FITO NA FITO: Ba zan sauka daga shugabancin PDP ba – Uche Secondus.
- Korona mai saurin kisa ta kashe mutum 5 ranar Litinin, mutum sama da 400 sun kamu.