Labaran 11 - 04 - 2022
Litinin, 11 Afirilu, 2022
Labaran 11 - 04 - 2022
Labaran 11 - 04 - 2022

 • Shugaban ƙasa yana bibiyar aiwatar da aikin samar cibiyar bayar da agajin gaggawa da bai wa al'umma kariya.
 • Shugaban ƙasa ya bayar da umurnin ci gaba da dabarun adana kayan abinci.
 • Ma'aikatar muhalli tana bibiyar aiwatar da aikin gina madatsar ruwa da tashar samar da wutar lantarki a Julios Naireri na ƙasar Tanzania.
 • Shafin Daily Mail ya zaɓi Misra daga cikin wurare mafi jan hankalin masu yawon buɗe ido a 2022.

 

Leadership Hausa

 • Mataimakin Ganduje Kan Sana’o’i Ya Yi Fatali Da Mukaminsa Ya Koma NNPP Kwankwasiyya.
 • Zaben Katsina: Babu Sassauci Tsakaninmu Da Ma Su Zaluntar PDP —Shema.
 • Osinbajo Ya Bayyana Kudurinsa Na Tsayawa Takarar Shugaban Kasar Nijeriya.

 

Aminiya

 • Kasuwar Da Ake Hada-Hadar Naman Kare Da Mushe A Indonesiya.
 • Gwamnati Na Son Cire ’Yan Najeriya Miliyan 40 Daga Talauci Cikin Shekara 2.
 • ‘Har Da Dan Kasar Waje A Cikin Fasinjojin Da Aka Sace A Jirgin Kasan Kaduna’.
 • 2023: Osinbajo Ya Ayyana Tsayawa Takarar Shugaban Kasa.
 • NAJERIYA A YAU: Yadda Ruwan Sha Ke Neman Gagarar Talakan Kano, Katsina Da Jos.
 • Za A Je Zagaye Na Biyu A Zaben Shugaban Faransa.

 

Voa Hausa

 • 'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Da Dama A Wasu Kauyukan Karamar Hukumar Kanam.
 • Ramadan-Ana Fama Da Tsananin Zafi A Arewacin Najeriya.
 • Akwai Tsananin Talauci A Arewacin Najeriya-Masana.

 

Premium Times Hausa

 • 2023: Gwamnonin PDP sun yi tsayuwar-gwamin-jaki, sun ce dole a bai wa ɗan Kudu takarar shugaban ƙasa.