Labaran 11- 10- 2020
Lahadi, 11 Oktoba, 2020
Labaran 11- 10- 2020

 • Najeriya za ta amso bashi na Dala bilyan 11 domin cike gibin kasafin kudi na shekara ta 2021.
 • Shugaba Abdul fatah Al-sisi ya bude kasuwar baje kolin kayan gargajiya da sana'o'in hannu.

 

rfi.fr/ha

 • Sudan ta Kudu za ta sauya takardar kudinta.
 • Afrika na neman tallafin dala tiriliyan 1 don ceto tattalin arzikinta – IMF.
 • Zaben Ondo: Gwamna Akeredolu ya baiwa abokan hamayyarsa tazara.

 

Leadership A Yau

 • Ganduje Ya Dakatar Da Hadiminshi Da Ya Caccaki Buhari A ‘Twitter’.
 • Kungiyar Lauyoyi A Bauchi Ta Bukaci Gaggauta Wanzar Da Shari’o’i.

 

Voa Hausa

 • An Soke Rundunar 'Yan Sandan SARS a Najeriya.
 • Gwamna Akeredolu Na APC Ya Lashe Zaben Ondo.
 • Yan Najeriya Sun Dage Sai Sun Ga Bayan Rundunar SARS.
 • Yau Take Ranar Yara Mata Ta Duniya.

 

Premium Times Hausa

 • KURUNKUS: Buhari ya rusa rundunar tsaro na SARS.
 • Gwamna Akeredolu na APC ya lashe zaben Ondo.
 • #EndSARS: Buhari bashi da tausayi da sani ya kamata , inji Hadimin Ganduje, Salihu Tanko.
 • Mahara sun kashe mutum 6, sun ji wa mutum 20 rauni a karamar hukumar Giwa.