Labaran 11 - 11 - 2021
Alhamis, 11 Nuwamba, 2021
Labaran 11 - 11 - 2021

 • Shugaba Al-sisi yana bibiyar ci gaban ayyukan hanyoyi da gadojin sama a dukkan faɗin ƙasar.
 • Ƙasar Misra ta jagoranci zaman wanzar da tsaro da zaman lafiya na Afirka game da ma'aikatun likitanci a lokacin rikice-rikice.
 • Shugaba Al-sisi ya jaddada cikakken goyon bayan sa ga makomar siyasar Libya na ƙoƙarin ganin an kawo ƙarshen rikice-rikice da ake fama da shi a ƙasar.
 • Ƙasar Misra ta aika da tallafin kayan abinci zuwa Sudan ta Kudu.

 

AMINIYA

 • Mahara Sun Kai Hari A Daura Da Jami’ar FUT Minna.
 • An Kama Mutum 107 A Sansanin Horar Da Sojin Karya.
 • Jami’ar Bayero Ta Fara Diflomar Gaba Da Digiri A Fannin Karatu.
 • Buhari Ya Roki Ganduje Filin Gina Tashar Wutar Lantarki A Bichi.

 

Leadership Hausa

 • IOC Ta Yabawa Kasar Sin Game Da Cika Alkawarinta Na Gudanar Da Wasanni Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba.

 

PREMIUM TIMES HAUSA

 • Kwamishinan Tsaron Kaduna, Aruwan ya maka ɗan jarida Binniyat a kotu bisa zargin yi masa ƙazafi.

 

Voa Hausa

 • Yadda Dalibai Suka Dau Mataki Game Da Karuwar Hara-haren Yan Bindiga a Zariya.

 

RFI Hausa

 • Tsohon shugaban Afirka ta Kudu na karshe a zamanin mulkin farar fata ya rasu.
 • Kasar Benin ta karbi kadarorin sarauta kusan 30 da Faransa ta kwace mata.
 • Hare-haren 'yan bindiga sun yawaita a yankin Tillaberi.

 

Legit.ng

 • Yadda ginin Ikoyi mai hawa 21 ya rushe, Leburan da ta rutsa da shi ya magantu.
 • Zaben Anambra 2021: Shugaba Buhari na daban ne wajen tabbatar da sahihin zaɓe a Najeriya, Dan majalisa.
 • Jarrabawar NECO: Jerin jihohi 4 da aka kwace lasisin wasu makarantu saboda satar amsa.
 • Na zuba makudan kudi don farfado da tattalin arziki da inganta rayukan yan Najeriya: Buhari.
 • Sojoji sun hallaka mayakan Boko Haram/ISWAP da yawa a wani kwantan bauna a jahar Borno.
 • Minista Pantami: Za a iya gane dan Najeriya a Intanet ta hanyar NIN.
 • Mun samu rahoton satar amsar jarabawa 15,000 a jihar Bauchi, Kwamishina.