Laraba, 11 Mayu, 2022

Labaran 11-5-2022
AMINIYA:
- Yadda Takarar Ministoci Ke Shafar Ayyuka A Ma’aikatun Gwamnati.
- Kwallo 4 A Bana: Shin PSG Ta Yi Asarar Dauko Messi?.
- Kwastam Sun Kwace Shinkafar Waje Da Kwayar N2bn A Kano Da Jigawa.
- Bom Ya Tashi A Kusa Da Barikin Sojoji A Jalingo.
- An Nada Messi Jakadan Yawon Bude Idanu Na Saudiyya.
- An Haramta Wa Bankuna Bayar Da Rancen Kudi A Zimbabwe.
RFI:
- Sarauniya Elizabeth a karo na farko bata halarci bikin bude majalisar Birtaniya ba.
- Senegal ta ware cfa milyan dubu 43 a matsayin tallafi ga iyalai sama da dubu 542.
- Rasha na neman karfafa huldar ta da kasashen Duniya.
- Giwaye na cigaba da kai hari tareda kisan jama'a a Zimbabwe.
- Ko Kamfanin NNPC zai iya magance matsalar tsadar mai a Najeriya?.
- Rabin kasashen EU sun yi watsi da kudirin sauya dokokin kungiyar.
Leadership Hausa:
- Wa’adin Zaɓukan Fitar Da ‘Yan Takara Daga Jam’iyyu Na Nan Daram – INEC.
- 2023: Zan Gina Sabuwar Jihar Neja – Muhammad Idris.
- 2023: Na Zabi Gawuna Da Garo Saboda Amana Da Nagarta Da Jajurcewarsu —Ganduje.
- 2023: Shekarau, ‘Yan Tawagar G-7 Masu Rikici Da Ganduje Za Su Fice Daga APC Zuwa NNPP.
- Majalisar Tarayya Ta Sake Yi Wa Dokar Zabe Ta 2022 Kwaskwarima.
PREMIUM TIMES HAUSA:
- 2023: APC ta ƙara wa’adin ranakun zaɓen fidda ‘yan takarar gwamna, sanata da na wakilan jihohi da tarayya.
- 2023: WANI SIRRI KE CIKIN KATSINA?: Wike ya koma Katsina kamfen bayan Saraki ya kai ziyara birnin Dikko.
- TAKARAR GWAMNAN KADUNA: Uba Sani ya mika fom din takara ga uwar jam’iyya.
- CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?.
DW:
- Jam'iyyar APC ta kammala cinikin fom.
- Kura na lafawa bayan rikici a Sri Lanka.
- An kashe rayuka a gabashin kasar Kwango.
- Abidjan: Taron COP 15 kan hamada.
VOA
- FILATO: Wasu Masu Neman Takara Gwamna Na Barazanar Ficewa Daga Jam'iyar APC.
- Al Ahly ta kasar Misira Ta Yi Wa Entente Setif Ta kasar Algeria ci 4 - 0 a karawarsu Ta Farko.
- Shugabannin Dakarun Sojan Kasashen Kungiyar ECOWAS Sunyi Taron Karfafa Tsaro a Accra.
- Manyan Lauyoyi Sun Bayyana Mabambantan Ra’ayoyi Bayan Da Gamayyar Kungiyoyin Arewa Ta Saya Wa Jonathan Fom Din APC.
- Kamfanin NNPC Ya Bayyana Musabbabin Karancin Mai a Abuja.
- Taron Kakakin Majalisun Dokoki A Afrika Ya Kuduri Aniyar Warware Matsalar Tattalin Arziki Da Nahiyar Ke Fuskanta.
Legit:
- Yajin aikin ASUU: Daliban jami'a sun fusata, sun ba lakcarori da gwamnati wa'adi su bude jami'o'i.
- Dubunnan ‘Ya ‘yan APC sun yi watsi da Jam’iyya mai mulki zuwa NNPP a jihar Zamfara.