Labaran 12- 09- 2020
Asabar, 12 Satumba, 2020
Labaran 12- 09- 2020

Voa Hausa

  • Zaben Gwamnan Edo: Za a Tura Jami'an Tsaro Wadatattu.
  • Kuncin COVID-19: Gwamnatin Najeriya Na Wani Shirin Agaza Ma Talaka .
  • Basussukan Da Ke Kan Najeriya Sun Kai Naira Triliyan 31 .
  • Ta Leko Ta Koma: Rigakafin COVID-19 Daga Rasha .
  • Sudan Ta Kudu Za Ta Haramta Amfani Da Kudaden Kasashen Waje.

Premium Times Hausa

  • RASHIN TSARO: An bindige mutum 1,165, an yi garkuwa da wasu 113 a Arewa maso Yamma cikin wata takwas.
  • Gwamnatin Jihar Neja ta kori ma’aikata 80 da suka riƙa karɓar alawus ɗin da ba na su ba.
  • ITF ta dira jihar Gombe, zata gina katafaren Ofis don horas da matasan yanki Arewa Maso Gabas.
  • RASHIN TSARO: Ƴan bindiga sun nausa cikin daji da alƙalai biyu a Zamfara.
  • Dalilin da ya sa ba za mu fito zanga-zangar ƙarin kuɗin mai da wutan lantarki ba tukunna – Ƙungiyar Ƙwadago.