Labaran 12-5-2022
Alhamis, 12 Mayu, 2022
Labaran 12-5-2022
Labaran 11-5-2022

AMINIYA:

 • Kurunkus! Jonathan Ya Koma APC.
 • Takarar 2023: Buhari Ya Umarci Gwamnan CBN Ya Ajiye Aiki.
 • ASUU: Fadar Shugaban Kasa Ta Kira Malaman Jami’a Zaman Sulhu.

RFI:

 • MDD, EU da Amurka sun bukaci gudanar da bincike kan kisan Shireen.
 • Kasashen da ke kawance a yaki da IS na taro a Morocco don dakile karfin kungiyar.
 • Farmakin 'yan ta'adda ya kashe Sojin Togo 8 a iyakar Burkina Faso.
 • Morocco za ta karbi bakuncin wasan karshe na gasar zakarun Afirka.

Leadership Hausa:

 • 2023: Shekarau Ya Yi Watsi Da Bukatar Gawuna Ta Hana Shi Ficewa Daga APC Zuwa NNPP.
 • 2023: Amaechi Ya Yi Murabus Daga Mukaminsa Na Ministan Sufuri.
 • 2023: Zan Shawarci Buhari Da ‘Yan Mazabata Kafin Na Yi Murabus —Ngige.
 • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Wani Janaral Da Wasu Sojoji 7 A Taraba.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • Ƴan takarar gwamnan Kano a APC sun ja daga, za su kara da Gawuna a zaɓen fidda gwani.
 • SABON GARGAƊIN INEC GA JAM’IYYU: Ba za mu ƙara maku wa’adin zaɓen fidda gwanaye ba.

DW:

 • Kotu a Najeriya ta bukaci ministocin da ke takara su yi murabus.
 • Shugaban Zambiya ya sadaukar da albashi.

VOA

 • Buhari Ya Umarci Ministocin Da Za Su Tsaya Takara Su Yi Murabus.
 • An Dauki Matakin Ba Masu Rayuwa Da Wata Lalura Jari A Najeriya.
 • Jamhuriyar Nijar: Kungiyoyin Fafutuka Na So A Fara Shari’ar Wadanda Ake Zargi Da Kwashe Kudaden Gwamnati.
 • Zaben 2023: Farfesa Yemi Osinbajo Ya Ziyarci Jihohin Bauchi Da Gombe.
 • Yadda Yakin Rasha Da Ukraine Ya Sa Farashin Burodi Ya Tashi A Maiduguri.

Legit:

 • Yanzu-Yanzu: Buhari Ya Roƙi ASUU Ta Janye Yajin Aiki, Ya Ba Wa Ɗalibai Haƙuri.
 • Yanzu-Yanzu: Jita-jita ta kare, Saraki ya bayyana tsayawa takara a hukumance.
 • Da duminsa: Tsohon ministan sadarwa na Najeriya ya mutu.
 • Da Dumi-Dumi: Jirgin sama makare da mutane ya yi haɗari a Kamaru.