Labaran 12/4/2022
Talata, 12 Afirilu, 2022
Labaran 12/4/2022
Labaran 12/4/2022

AMINIYA:

 • Sabon Shugaban APC Ya Yi Murabus Daga Mukaminsa Na Sanata.

VOA:

 • NOMA TUSHEN ARZIKI: Kaddamar Da Shirin Samar Da Wadatattun Iraruwa A Yankunan Karkarar Jamhuriyar Nijar, Kashi Na Daya, Afrilu 12, 2022.

LEADERSHIP HAUSA:

 • An Dakatar Da Buga Tamola Saboda Dan Wasa Ya Samu Ya Yi Bude-baki A Jamus.
 • Tattaunawar Gwamnati Da Malaman Jami’o’i Ta Sake Cijewa.
 • NIS Ta Shirya Horaswa Ga Jami’an Sashen Fasfo Don Inganta Nagartar Aiki.
 • Majalisa Ta Amince Da Kafa Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Da Ta Mafarauta.
 • Mutanen Da Sojoji Suka Kama A Kaduna Ba ‘Yan Bindiga Ba Ne – ‘Yan Sanda.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • Gwamnatin Buhari na Kashe naira biliyan 12 duk wata wajen ciyar da yaran Firamare – Gwamnati.
 • Yadda rashin tsaro da zaman lafiya ya gurgunta harkar kasuwancin kuɗi na PoS a jihar Sokoto.
 • MAI RABON GANIN BAƊI: Ƴan sanda sun ceto mutum 39 da ƴan bindiga suka yi garkuwa da su Zamfara.
 • MATSALAR TSARO: Yunwa ta darkaki sama da mutum miliyan 4 a Arewa maso Gabas – UN.

LEGIT:

 • Buhari ya bada izinin fitar da ton 40,000 na kayan hatsi daga rumbun gwamnati don bikin Easter da Azumi.
 • ‘Yan Majalisar dokoki 2 sun bada sanarwar sauya-sheka daga Jam’iyyar APC zuwa PDP.