Lahadi, 13 Maris, 2022

Labaran 13 - 03 - 2022
- Shugaban ƙasa ya buƙaci a faɗaɗa taimakekeniya da ƙasashen Afirka ta hanyar gidauniyar "Haɓaka fannin fasahar zamani a Afirka".
- Ma'aikatar harkokin waje: ƙoƙarin kwaso tawagar ƙarshe ta yan ƙasar Misra da suka rage a Ukraniya.
- Shugaba Al-sisi ya miƙa gaisuwa da jinjina ga ruhin Shahidan ƙasa masu tsarki.
- Misra tana maraba da ƙarfafa taimakekeniya da ƙasashen Afirka don tunkarar ƙalubalen ta'addanci.
Aminiya
- Sojojin Rasha Sun Harbe Dan Jaridar Amurka A Ukraine.
- Ban Fita Daga PDP Ba Tukunna —Kwankwaso.
- Iran Ta Harba Makamai Masu Linzami Cikin Iraqi.
- Turawan Mulkin Mallaka Ne Tushen Matsalar Da Muke Ciki – Ganduje.
- Toshe Shafin Facebook: ’Yan Rasha Sun Koma Amfani Da VPN.
- Rikicin APC: Za Mu Yi Irin Ta PDP – Gargadin Buhari Ga ’Yan Jam’iyya.
- Fatima Fouad Hashim: Dan Hakin Da Ka Raina…
RFI Hausa
- 'Yan Najeriya sama da miliyan 19 za su fuskanci karancin abinci.
- 'Yan bindiga sun sace mutane 11 a wani kauyen Katsina bayan janye sojoji.
Leadership Hausa
- Dukkan Sassan Duniya Sun Tabbatar Da Nasarorin Da Aka Samu A Wasannin Olympics Na Nakasassu Na Lokacin Sanyi Na Beijing.
- Gwmantin Kasar Sin Tana Kokarin Gabatar Da Nagartattun Manufofi Dake Ba Da Tabbaci Ga Ayyukan Gona.
- Hotunan Bikin Yaye Jami’an Hukumar Hana Sha Da Fataucin Kwaya Ta NDLEA Su 650.
- ‘Yan Kwankwasiyyar Da Suka Yi Watsi Da Bin Kwankwaso, Sun Kai Wa Tambuwal Ziyara.
- Tsohon Kwamishinan Sufuri Na Jihar Oyo Ya Shiga Addinin Musulunci.
- Wahalar Fetur: Yadda ‘Yan Nijeriya Ke Shan Ukuba Wajen Neman Man Fetur.
Voa Hausa
- Lokaci Yayi Da Dattawan Kasa Za Su Bamu Damar Kama Madafun Ikon Kasar – Matasa Da Matan Najeriya.