Labaran 13 - 05 - 2022
Jummaʼa, 13 Mayu, 2022
Labaran 13 - 05 - 2022
Labaran 13 - 05 - 2022

 • Sojojin Misra sun yi ruwan bama-bamai tare da fatattakar 'yan ta'adda a Arewacin Sina'i.

Aminiya

 • Rikicin APC A Kano: Fadar Shugaban Kasa Ta Yi Wa Ganduje Da Shekarau Kiranye.
 • Malami Ya Fasa Takarar Gwamnan Kebbi, Zai Ci Gaba Da Rike Mukamin Minista.

 

Premium Times Hausa

 • ƘALAMAN ƁATANCI: Buhari yayi tir da kisan Deborah, ya aika da ta’aziyyar sa ga iyaye da ƴan uwan mamaciyar.
 • Emiefile ya yi ganawar sirri da Buhari, ya ce masu son zuciyarsu ta buga su cigaba da korafin ya yi murabus.
 • DUBU TA CIKA: An damke Kansilan Soba ya na safarar bindigogi ga ƴan bindiga a Giwa, jihar Kaduna.
 • ALAMOMIN WATSEWAR ƊAURIN TSINTSIYA A KANO: Mataimakin Kakakin Majalisa ya fice daga APC, ya koma PDP.
 • NAKA SHI KE BADA KAI: Ƙungiyar Matasan Ijaw sun ce kada PDP su zaɓi Wike a ranar zaɓen fidda-gwani.

 

Leadership Hausa

 • Ganduje Ya Kai Ziyarar Bazata Gidan Shekarau Kan Ya Amsa Gayyatar Buhari Ta Sulhu.
 • Hajojin Habasha Dake Shiga Kasar Sin Na Karuwa In Ji Jakadan Sin A Kasar.
 • Sin Ta Kara Raya Dangantakar Abokantaka A Tsakaninta Da Kasashen Dake Cikin Shawarar “Ziri Daya Da Hanya Daya”.
 • An Kafa Kungiyar Ba Da Ilimin Sana’o’i Ta Sin Da Afrika.
 • Abin Da Ya Sa Nijeriya Za Ta Fuskanci Karancin Albasa A Bana – Shugaban NOPPMAN.
 • Dattawa A Fannin Tsaro Sun Amince A Sake Duba Dokokin Soja.
 • Wasan Damben Cin Mota: An Fara Fafatawa A Kano.
 • Har Yanzu Ban Hakura Da Lashe Firimiya Ba, Cewar Klopp.

 

Voa Hausa

 • Abin Da Buhari Ya Ce Kan Kisan Dalibar Da Ake Zargi Da Yin Sabo A Sokoto.
 • ‘Yan bindiga Sun Kashe Mutum Uku A Ningin Jihar Bauchi.
 • Real Madrid Ta Kada Levante Zuwa Rukunin ‘Yan Dagaji.