Labaran 13 - 09- 2020
Lahadi, Satumba 13, 2020
Labaran 13 - 09- 2020

Premium Times Hausa

 • KORONA: An samu karin mutum 160 da suka kamu ranar Asabar.

dw.com/ha

 • Mali: Sojoji sun amince da gwamnatin riko.

Leadership A Yau

 • Kakakin Majalisar Bauchi Ya Bada Tabbacin Wanzar Da Adalci Ga Wadanda Aka Yi Wa Fyadeز
 • Rundunar Sojoji A Jihar Katsina Ta Fitar Da Jaddawalin Yadda Za A Fuskanci Sha’anin Tsaro.
 • Gwamna Aminu Masari Ya Shiga Garin Musawa Yin Ta’aziyyar Sarkin Musawa.
 • Gwamnatin Jihar Kebbi Ta Raba Kayan Tallafin Korona Ga Kananan Hukumomi 21.
 • Kungiyar Kwadago Ta Ce, Za Ta Fitar Da Matsayarta Kan Karin Kudin Man Fetur.
 • Gwamna Buni Na Jihar Yobe Ya Yi wa Sanata Wamako Ta’aziyyar Rasuwar Diyarsa.
 • Yadda Jam’iyyar APC Ta Yi Zaben Fidda Gwani A Karamar Hukumar Bakori.
 • ‘Samar Da Wadatatcen Abinci Da Tsaftar Muhali Zai Magance Yaduwar Cutar Korona A Nasarawa’.
 • Masu Ikirarin Sune Dattawan Kano Iyalansu Suke Wakilta Kawai – Kungiyoyin Matasa.
 • Hukumomin Kwalejin Aminu Kano Sun Ziyarci Kwamishiniyar Ilimi Mai Zurfi Ta Jihar Kano.

Voa Hausa

 • Najeriya Ta Fito Da Hanyar Biyan Kudin Haji Cikin Sauki.

rfi.fr/ha

 • Harin nakiya ya halaka fararen hula 6 a Mali.
 • Ganawar sulhu tsakanin Bozize da Djotodiya a Bangui.
 • Na’urorin tantance masu kada kuri’a sun kone a Ondo.