Labaran 13 - 12 - 2020
Lahadi, 13 Disamba, 2020
Labaran 13 - 12 - 2020

Voa Hausa

 • Sojojin Najeriya Sun Gano Inda Wadanda Suka Sace Dalibai A Katsina Suke.
 • Jihar Katsina Ta Bada Umurnin Rufe Makarantun Kwana Bayan Sace Wasu Dalibai.
 • Najeriya: Biyu Daga Cikin Wadandan Su Ka Sace Ba’amurke Sun Fada Raga.
 • Za a Bude Hanyoyin Da Sojoji Su Ka Rufe – Inji Gwamna Zulum.
 • Fiye Da ‘Yan takara 250 Na Mu’amula Da Miyagun Kwayoyi a Kano – NDLEA.
 • Bayanin Buhari Ga Majalisa Na Iya Amfanar ‘Yan Bindiga – Minista Malami.
 • Ana Gudanar Da Zaben Kananan Hukumomi a Nijer.

 

Leadership A Yau

 • Sojojin Sama Sun Kashe ‘Yan Ta’addan Boko Haram Da Yawa A Borno.
 • Sam Nda-Isaiah Ya Taimaka Wajen Kafuwa Da Habakar Jam’iyyarmu, Inji APC.
 • Sam Nda-Isaiah: Ministar Abuja Da Jam’iyyar PDP Sun Bayyana Alhininsu.
 • Yan Sanda Sun Tabbatar Da Labarin Kai Hari Makaranta A Jihar Katsina.
 • Korona: Gwamnan Legas Ya Killace Kansa.
 • Nda Isaiah: Mun Yi Rashin Dan Kishin Kasa Kuma Gogaggen Dan Jarida, Inji Gwamna Bello.
 • Buhari Ya Yi Tir Da Harin Da Aka Kai Makarantar Kwana A Jihar Katsina.
 • Jihar Kwara Ta Yi Ta’aziyyar Rasuwar Shugaban Kamfanin Leadership, Nda-Isaiah.
 • Rasuwar Nda Isaiah Babban Rashi Ne Ga Kasar Nan —Tambuwal.
 • NAF Ta Lika Wa Jami’anta Sabbin Mukamansu.

 

Premium Times Hausa

 • ” Ka saka dokar ta baci a jihohin da rashin tsaro yayi tsanani” – Atiku ga Buhari.
 • KORONA: An samu karin mutum 617 da suka kamu a Najeriya ranar Asabar.
 • HIMMA DAI MATA MANOMA: Manoman Najeriya na bukatar na’urori masu saukin sarrafawa -Zainab Isah.
 • HOTUNA: ‘MATAR MUTUM KABARIN SA’: Daurin Auren Isa Suleiman da ‘Yar Amerika Janine Sanchez a Kano.
 • Yadda Musulunci Ya Mutunta Yara Da Hadarin Da Ke Tattare Da Satar Yara A Makarantun Najeriya, Daga Imam Murtadha Gusau.
 • Dalibai sama da 300 suka bace a harin makarantar Kankara – Masari.

 

Aminiya

 • Dalibai 333 Ne Suka Bace A GSSS Kankara —Masari.
 • Gamayyar Kungiyoyin Arewa Ta Kadu Da Rasuwar Nda-Isaiah.
 • Boksin: Buhari Ya Jinjina Wa Nasarar Anthony Joshua.
 • An Yi Zanga-Zangar Neman A Ceto Daliban GSSS Kankara Da Aka Sace.
 • Za A Gina Wa Malaman Makaranta Gidaje 5,000 A Kano.
 • Gwamnan Legas, Sanwo-Olu Ya Kamu Da COVID-19.
 • ‘Yan Bindiga Sun Sace Tsohowa Mai Shekara 90 A Zamfara.