Laraba, 13 Afirilu, 2022

Labaran 13/4/2022
AMINIYA:
- Ba A Bai Wa Bakar Fata Muhimmancin Da Ya Dace —WHO.
DW:
- Sabuwar makoma ga Jamus a yankin Sahel
VOA:
- Yadda Kasuwar Najeriya Ta Bude A Turai
- Osinbanjo Ya Bar Jam'iyar APC Reshen Jihar Legas.
LEADERSHIP HAUSA:
- Buhari Ya Bukaci Majalisa Ta Kara Yawan Kudaden Tallafin Man Fetur Zuwa Tiriliyan 4
- An Gano Inda AKa Boye Fasinjojin Jirgin Abuja Zuwa Kaduna.
- Xi Ya Jaddada Gina Tashar Ciniki Cikin ‘Yanci Ta Kasar Sin Da Zai Yi Tasiri A Duniya.
PREMIUM TIMES HAUSA:
- Aƙalla Yara ƙanana sama da 1,000 ne suka kamu da cutar bakon dauro daga Janairu zuwa Maris a jihar Sokoto.
- HARE-HARE: An fi kai wa kadarorin gwamnati hari a Kaduna, fiye da kowace jiha daga 2019 zuwa 2022 –Rahoto.
- Shugaba Buhari ya rattaba hannu a kudurin kafa sabbin kwalejojin kimiyya da fasaha 3 a Najeriya.
- Ƴan bindiga sun yi garkuwa da dalibai mata a jihar Zamfara.