Labaran 14 - 02 - 2022
Litinin, 14 Faburairu, 2022
Labaran 14 - 02 - 2022
Labaran 14 - 02 - 2022

 • Bankin Duniya: tattalin arzikin Misra zai iya fuskantar ƙalubalen da Annobar Korona ta haifar.
 • Fira-ministan Misra yana bibiyar matakin samar da tashoshin tace ruwan teku.
 • Tashar madatsar ruwan Suwais ta samu ribar kuɗin shiga mafi girma a tarihin ta a cikin shekara guda.
 • Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Al- ahali ta samu nasarar lashe kyautar tagulla a gasar kofin duniya ta nahiyoyi.

 

Leadership Hausa

 • ‘Yan Sanda Sun Damƙe DCP Abba Kyari.
 • NDLEA Na Neman Abba Kyari Ruwa A Jallo Kan Zargin Badakalar Kwayoyi.
 • An Kammala Aikin Gini Mafi Tsayi A Gabashin Afirka.
 • Sin Ta Tallafawa Shirin COVAX Da Dala Miliyan 100.
 • Kantinan Sayar Da Abincin Kasar Sin Sun Bunkasa Fiye Da Gabanin Barkewar Annobar COVID-19.
 • Gine-ginen Olympics Sun Inganta Tushen Aladun Da Suka Shafi Wasannin Olympics.
 • An Kubutar Da Mutum 20 Da Kashe ‘Yan Bindiga Da Dama A Neja.

 

Aminiya

 • ’Yan Sanda Sun Cafke Abba Kyari Sa’o’i Bayan NDLEA Ta Ba Da Shelarsa.
 • An Kulle Bankin Access A Gombe Saboda Taurin Bashin Kudin Haraji.
 • Ana Zargin Malami Da Kashe Dalibi Mai Wata 19 Ta Hanyar Duka Da Bulala.
 • Jarumar Nollywood Ta Gwangwaje Zawarawa A Zariya Da N7m Albarkacin Ranar Masoya.
 • Wanda Ake Zargi Da Kisan Hanifa Ya Yi Mi’ara Koma Baya.
 • Abubuwa 5 Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Rikicin Rasha Da Ukraine.
 • An Tarwatsa Masu Zanga-Zangar Adawa Da Dokokin Coronavirus A Faransa.
 • ASUU Ta Soke Mukamin Farfesa Da Aka Bai Wa Pantami.
 • Dalilin Da PDP Ta Lallasa APC A Zaben Kananan Hukumomin Abuja.
 • An Yi Wa Sama Da Fursunoni 800 Afuwa A Myanmar.
 • An Yi Haduwar Ba Zata Tsakanin Kwankwaso Da Ganduje A Sakkwato.
 • Dan Sarauniya Ya Kai Wa Shekarau Ziyara.

 

Voa Hausa

 • Zarge-zarge Sun Fara Shiga Tsakanin Magoya Bayan ‘Yan Takarar Shugabancin APC.
 • Baiwa Sarakuna Dama A Hukumance Na Iya Saukaka Matsalolin Da Najeriya Ke Ciki – Masana.
 • Na Kadu Da Rasuwar Magajin Garin Sokoto – Buhari.
 • Gwamnatin Nijer Ta Kaddamar Da Shirin Bada Agajin Gaugawa Ga Miliyoyin 'Yan Kasar.

 

Premium Times Hausa

 • AN YANKA TA TASHI: Ƙungiyar Malaman Jami’o’i sun ce digirin-digirgir ɗin Pantami na ‘Jam’ar ‘Jatau Na Albarkawa ne’.
 • ANA WATA GA WATA: Safara Da Harkallar Hodar Ibilis: Hukumar NDLEA na farautar Abba Kyari ruwa a jallo.
 • SHEKARU 46 BAYAN KAFA FCT: Yadda Abuja ta zama gatan ‘yan Najeriya da ƙalubalen da birnin ke fuskanta -Aliyu Modibbo.
 • Kungiyoyin Mayu sun kai ni kara kotu saboda ina gina katafaren Coci a Uyo – Gwamna Udom.