Asabar, 14 Mayu, 2022

Labaran 14 - 05 - 2022
- Shugaba Al-sisi ya yi matuƙar alhinin rasuwar Sheikh Khalifa Bin Zayed Ali Nahyan Shugaban haɗaɗɗiyar Daular Larabawa.
Aminiya
- An Zartar Da Hukuncin Kisa Kan Wasu Mutum 3 A Saudiyya.
- ‘Yan Siyasa 9 Za Su Janye Wa Ahmed Lawan Takarar Shugaban Kasa —Orji Kalu.
- Dakarun MNJTF Sun Kashe Shugabannin ISWAP 3 A Gabar Tafkin Chadi.
- El-Rufai Ya Haramta Zanga-Zanga A Kaduna Saboda Batancin Da Aka Yi A Sakkwato.
- Mutumin Da Ya Yi Garkuwa Da Yaro A Kano Zai Bakunci Hauni.
- Yadda ’Yar Najeriya Mai Tuka Jirgin Sama A Kasar Waje Ta Rasu.
- JAMB Ta Saki Sakamakon Jarrabawar Bana.
- Batanci: An Sanya Dokar Hana Fita A Sakkwato.
- Janye Murabus Din Malami Da Ngige Ya Saba Wa Doka —Falana.
- FA Cup: Chelsea Da Liverpool Za Su Kara A Wasan Karshe.
- Dogaro Da Kai: An Bai Wa ’Yan Gudun Hijira 166 Kekunan Dinki A Nasarawa.
- Batanci: Tambuwal Ya Gana Da Malamai Kan Kisan Deborah.
- Mako Mai Zuwa Muke Sa Ran ASUU Ta Dawo Aiki —Gwamnati.
Leadership Hausa
- Ya Kamata Sin Da Amurka Su Kara Hadin Gwiwa A Fannin Aikin Noma.
- Amurka Ba Ta Cimma Burinta A Asiya Ba.
- Babban Titin Da Sin Ta Gina Zai Bunkasa Bangaren Yawon Bude Ido A Kenya.
- Takai Na Taron Tuntubar Magoya Bayansa Kan Shiga NNPP Ko Zama A Jam’iyyar APC.
- Shekarau Ya Kori Dogarin Dan Sandansa Kan Zargin Saka Matasa Yi Wa Ganduje Ihu A Gidansa.
- Shekarau Ya Hau Saman Benensa Yana Tasbihi Bai Samu Ganawa Da Buhari Da Ganduje Ba.
- Shugaban Ma’aikata, ‘Yan Majalisar Tarayya Da Jiha, Ciyamomi 2 Da Kansiloli Sun Koma NNPP.
Voa Hausa
- An Kafa Doksar Hana Fita A Sakkwato.
- An Gudanar Da Taron Zaman Lafiya Da Tsaro a Matsugunan Musulmin Ghana Domin Cimma Manufar Raya Cigaba Na MDD Mai Dorewa.
- GHANA: Mahajjata 3069 Kawai Ne Za Su Samu Zuwa Aikin Hajji Bana.