Labaran 15 - 02 - 2021
Litinin, 15 Faburairu, 2021
Labaran 15 - 02 - 2021

 • Shugaba Al-sisi ya tabbatar da matsayar ƙasar Misra game da ƙadiyyar Falasɗinawa..
 • Al-sisi: Dangantakar Misra da Saudiyya ta daban ce kuma muhimmiya ce..
 • Kulub ɗin Al Ahli ya lashe tagulla a gasar cin kofin duniya ta kulub- kulub ɗin ƙwallon ƙafa..
 • Al-sisi ya kai ziyarar gani da ido a ayyukan haɓaka titin Mustarad ..
 • An sami raguwar tsadan kayayyaki na shekara shekara a Misra da kashi 4.8% a watan Janairu..

 

Voa Hausa

 • Rundunar Sojin Najeriya Ta Halaka Kwamandojin Boko Haram Biyu.
 • An Sako Matan Da ‘Yan Bindiga Suka Sace a Kan Iyakar Nijar Da Najeriya.

 

Leadership A Yau

 • Okonjo-Iweala Ce ‘Yar Afirka Ta Farko Da Za Ta Jagoranci Hukumar Cinikayya Ta Duniya.
 • Sojoji Sun Fatattaki Boko Haram A Mahaifar Tsohon Gwamnan Yobe.
 • Tsaro: Wacce Gudunmawa Masari Ya Ce Malamai Sun Bayar?
 • Mahaifiyar Sarkin Hadeja, Mai Babban Daki Hadiza, Ta Kwanta Dama.
 • Zanga-zangar Lekki: Kwamishinan ’Yan Sanda Ya Bada Umarin Gaggauta Sakin Mutum 35.
 • TETFUND Ta Mika Kyautar Injinan Dab’i Ga Jami’ar Modibbo Adama.

 

Aminiya

 • Rikicin Hausawa Da Yarabawa: An Kashe Mutum 20 Wasu 5,000 Na Gudun Hijira.
 • Ba Zan Lamunci Wata Kungiya Ta Kawo Hargitsi A Najeriya Ba — Buhari.
 • Yadda Za Ku Yi Rajistar Neman Aikin Sojan Kasa A Najeriya.
 • Mahaifin Nicki Minaj Ya Riga Mu Gidan Gaskiya.

 

Premium Times Hausa

 • Gwamna Bala ya yi karin haske game da kalaman da ya yi na ‘Fulani makiyaya da bindiga AK47’.

 

Manhaja

 • Mutanen Neja sun yi murna da shirin tallafin Gwamnatin Tarayya ga matan karkara.
 • ‘Yan fashin daji na shirin mallakar makamai masu linzami, inji Sheikh Gumi.
 • Cutar koron: Zimbabwe ta karɓi tallafin allurar rigakafi daga Chaina.
 • Kamfanin BUA ya samu ribar bilyan N95 a 2020.
 • Wasan dambe: Usman ya lashe kambun UFC karo na uku.